Taron Suna , fidda'u, muzahara, Adduar 3 ko 7 , Salatul fati
Dukan su Bidi'a ne basu da asalin a cikin Addini.
Muryar Sunnah
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muryar Sunnah, Katsina, Katsina.
Late Sheikh sa'idu Hassan jingir RAHIMAHULLAH
09/05/2026
Wadannan manyan malamai sun sadaukar da rayuwarsu wajen koyar da Tauhidi, gyaran aqidar musulmi, da kira zuwa ga bin Alkur’ani da Sunnah bisa fahimtar magabata na ƙwarai. Allah Ya saka musu da alkhairi, Ya kara musu lafiya da hikima, Ya sa karatunsu ya amfani al’umma baki daya.”
Big shout out to my new rising fans! Sadiq Usman, Bashar Abubakar, Rawamodu Modu, Sarhabilu Barau Gimi, Mikaila Hassan, Usama Aminu, Abu Abdullah SWairi Grs, Umar Abubakar
😂
ALLAHU AKBAR
sheikh jingir ansha gwagwarmaya.
06/05/2026
Duk mutumin da ya kasance musulmi, mai tsayawa akan addini, mai gaskiya da amana, shi ne ya fi cancanta a ba shi goyon baya da mubaya’a fiye da komai.”
Allah Maɗaukakin Sarki Ya ce:
﴿إِنَّ خَيْرَ مَنِ اسْتَأْجَرْتَ الْقَوِيُّ الْأَمِينُ﴾
“Lalle mafi alherin wanda za ka ɗauka aiki shi ne mai ƙarfi kuma amintacce.”
— Suratul Qasas: 26
Haka nan Annabi Muhammad ( SAW)ya ce:
“Duk wanda ya zo muku alhalin addininsa da halayensa sun gamsar da ku, to ku karɓe shi.”
— Tirmizi
A Musulunci ba a kallon mutum saboda dukiya, ƙabila ko suna kawai, ana kallon:
Addininsa
Gaskiyarsa
Amanarsa
Tsoron Allah
Yadda yake kare Sunnah da gaskiya
Saboda haka duk wanda yake tsaye akan Alƙur’ani da Sunnah, yana kare addini da tarbiyyar al’umma, to ya fi cancanta a so shi, a girmama shi, kuma a mara masa baya cikin abin alheri.
Allah Ya sa mu kasance masu bin gaskiya ba son zuciya ba. Ameen.
Dr Aliyu Rasheed makarfi.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Telephone
Website
Address
Katsina