Jibwis Internet media committee Nhq jos katsina State

Jibwis Internet media committee Nhq jos katsina State Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jibwis Internet media committee Nhq jos katsina State, Katsina, Katsina.

01/07/2026
Babban rashin godiya shine mutum ya manta da wadanda s**a taimake shi Ko s**a girmama shi bayan Allah Ya bude masa kofof...
14/06/2026

Babban rashin godiya shine mutum ya manta da wadanda s**a taimake shi

Ko s**a girmama shi bayan Allah Ya bude masa kofofin alkhairi

Kyakkyawan mutum yana tuna alheri ko da shekaru sun shude.🌷

lecture daga Babban masallacin juma'a na Garin Rigacikum  Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigachikun tare da Imam na sultan ...
14/06/2026

lecture daga Babban masallacin juma'a na Garin Rigacikum Sheikh Yusuf Muhammad Sambo Rigachikun tare da Imam na sultan Bello Dr. Muhammad sulaiman da Dr. Alkali Abubakar Salihu Zaria suna gabatar da karatu a Babban Masallacin Juma’ah Na Garin Rigachikun

Shin wane alkhairi, wane cigaba ka kawo ma Addinin musulunci ko wace amfanuwa Al'ummar ka suke dakai yakamata mu dinga y...
14/06/2026

Shin wane alkhairi, wane cigaba ka kawo ma Addinin musulunci ko wace amfanuwa Al'ummar ka suke dakai yakamata mu dinga yima kan mu wannan tamboyoyin.

Allah ya jikan sheikh Albani da Dr Idris da sauran magabata da rahama

Director general first aid group of Jibwis NHQ jos Nigeria Alh isah waziri Gombe Allah ya kara lpy da nisan kwana.  fans...
13/06/2026

Director general first aid group of Jibwis NHQ jos Nigeria Alh isah waziri Gombe
Allah ya kara lpy da nisan kwana.

fans @

13/06/2026

S A W
゚viralシ

RAYUWA TAYI ALBARKA Dattijawan Mu Guda Biyu Da S**ayi Sarar Daji Wajen Daukaka Kalmar Allah Tun Samartaka Har Zuwa Yanzu...
12/06/2026

RAYUWA TAYI ALBARKA

Dattijawan Mu Guda Biyu Da S**ayi Sarar Daji Wajen Daukaka Kalmar Allah Tun Samartaka Har Zuwa Yanzu, Babu Shakka Sunyi Karatu Saboda Allah Kuma Sun Karantar a Nigeria Dama Waje.

Hakika Muna Alfahari Dasu Sakamakon Karantarwar Da S**a Mana Saboda Allah Kuma Karantarwarsu Tayi Tasiri a Rayuwar Mu Sosai.

Muna Rokon Allah Ya Jikan Sheikh Sa’idu Hassan Jingir, Sheikh Jingir Kuma Allah Ya Kara Masa Lafiya Da Nisan Kwana Mai Albarka Ya Kara Taimakon Shi Akan Jagorancin Da Yake Mana.

Jibwis Tafawa Balewa
Aminullah journal

Wannan Abu da akayi ma kabarin shehu wani Addini ne daban Amma ba musulunci ba . Allah ya gafarta mana baki daya , Allah...
12/06/2026

Wannan Abu da akayi ma kabarin shehu wani Addini ne daban Amma ba musulunci ba . Allah ya gafarta mana baki daya , Allah ka jikan manyan malaman Sunnah magabata.

Wajen faɗa da ƴan bàndits aka kåshe shi saboda bai yarda ya zauna su ci mutuncinsu ba yana gani, lahaula wala ƙuwwata il...
11/06/2026

Wajen faɗa da ƴan bàndits aka kåshe shi saboda bai yarda ya zauna su ci mutuncinsu ba yana gani, lahaula wala ƙuwwata illa biLLAHI. Wallahi mun rasa namiji. 😢

Ɗan-agaji ne kuma Ɗan-Hisba kuma Ɗan-Sa-Kai ne a garinsu duka a lokaci ɗaya saboda jajircewa da jarumta malam. Duka ukun ya haɗa kuma ba a taɓa samun sa da juyawa baya a aikin ba. Shi ya sa rasuwarsa ta sanya shugaban ƴan Agaji na jihar Katsina wato Alhaji Garba baƙinciki sosai. Ba ƙaramin rashi ba ne jama'a. 😭💔

Jiya ƴan bàndits s**a shiga garinsu a (Bakori Local government), wajen kare kansa da iyalansa aka kåshe shi ya koma ga Allah saboda sun so su tafi da shi su tozarta shi amma bai yarda da lalaci da miƙa wuya ga ɗan'tàdda ba. Ya zaɓi ya mutu da izza ta musulunci a kan lalaci da ƙasƙanci. Wannan da a ce irin su suna da makami mai kyau ya kuke gani don Allah? Ai wallahi dole su juya! 😢

Ya Allah ka gafarta wa Ukashatu Saidu, ka sa aljanna ce makomarsa da sauran waɗanda aka kåshe.

Address

Katsina
Katsina

Telephone

+2348166778472

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Internet media committee Nhq jos katsina State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share