Samaila Hamisu

Samaila Hamisu

Share

Katsina State is where I know, born, educated and admired to remains at Katsina.

29/08/2023

50% deduction of tuition fees for higher institutions by Gov, Abba of Kano state must be applauded. It’s now the responsibility of the parent or guardiants to do what they can in order to enroll their children into higher education.

03/06/2023

Gyara Kimtsi Sarkin Birnin Dikko

14/03/2023

Ladi Kwali 1

Haifaffiyar Garin Kwali ce, da ke yankin da Gwari suke zaune a tsakiyar Nigeria, Wanda yanzu haka Kwali local government ce a cikin Birnin Tarayya na Abuja. Gwana ce Kuma kwararra a wurin kera tukane na laka a zamaninta.
Sunanta ya shahara daga 1950s -1960s inda ya ratsa har zuwa England and America.
Ta samu kyautuka daga gida da wajen Nigeria.

Want your school to be the top-listed School/college in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Mohammad Dikko Street, Rafukkah
Katsina
2475