Ibrahim lawai taballawa

Ibrahim lawai taballawa

Share

Allahu☝️
Rasulu 📿🕌🕋
I love my
Mother's
And my
family's
Thanks
name Dan za ke following
me

08/09/2023
Photos from Ibrahim lawai taballawa's post 07/09/2023

Innalillahi wa Innah Ilaihirraji'uun😭😭

Naga wannan Labarin a Facebook wai Wata Baiwar Allah Da Ɗanta jariri goye a bayanta Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Taka Wayar Wutan lantarki a wani falwaya da ta fadi sakamakon iska. Bayan kin karanta kuyi kokari ku Danna kuyi Following👉 ibrahim lawai taballawa Domin samun Labari Da dumi Duminta

Allah Yaji Ƙanta Da Rahama🤲 Ya Ƙara Tsaremu Baki Ɗaya daga fadawa mummunar jafari.

31/08/2023

Wai ina yan gawuna is coming kwana biyu naji shiru ko yafasa yan jiran gawan shanu how market 😎 ✍️ with kosawa

30/08/2023

Abban de abban de 4+4 in Sha Allah

29/08/2023

A cikin aljanna akwai wasu ni'imomin guda Uku da babu irinsu a duniya.

1. Dawwamammiyar Rayuwa, mai cike da kayan alatu da sharholiya!

2. Yayewar hijabi yayin da ubangijin Rahama zai yayewa bayinsa muminai su ganshi gani na hakika!

3. Babu Damuwa, da baƙin ciki, da cuta a cikin aljanna don haka babu jinyar gangar jiki b***e na zuciya.

Ya Allah ka h**e mana aikin da zai kusanta mu da Rahamarka.🤲

27/08/2023

Shifa Mai girma Gwamna H.E Abba K Yusuf Aiki yazowa kano Bawasa ba 👌.

Wasu daga cikin Ayyukan Gwamna Abba Gida Gida A kwana 100 na Gwamnatinsa mai Albarka…

1- Gwamnatin Engr. Abba K. Yusuf ta dawo da biyan albashi 25 ga wata.

2- Gwamna Abba ya biyawa Dalibai yan aji 3 kudin NECO

3- Ya biyawa Daliban BUK kudin makaranta

4- Ya biyawa dalibai masu sakamakon mafi girma karo karatu a kasashen waje inda zasu tafi kasar India.

5 Ya Sabunta asibitin Asiya Bayero

6- Ya fara Karasa sashen koyarda ilimin injiniyanci na jami’ar Yusuf Maitama sule University.

7- Ya Dawo da yasken fitula a wasu titinan jahar kano.

8- Ya Dawo da ma’akatar kwashe shara ta jahar kano.

9- Ya Cigaba da aikin wuju wuju.

10- Ya Cigaba da akin 5 Kilometers

11- Ya Dawo da CRC

12- Ya fara turo ruwan Fanfo Unguwanin Kano bayan shafe shekara 8 ba ruwa.

13- An daina yankewa yan fansho kudin su

14- Ya sahale a biya iyalan ma’aikatan gwamnati wayanda s**a rasu kudaden su daga 2018-2023.

15- An daina kwacen waya. (Security).

16- Yadawo da makarantun nan guda 26 nagaba da Secondary wayanda gwamnatin baya tarufe kusan dukkansu.

17- Angyara shatale-talen titin state road dan inganta tsaro.

Photos from Abba Kabir Yusuf's post 26/08/2023
26/08/2023

Sayyada fadima 💖💖💖💖💖💯 AmazonAmazon.egne

25/08/2023

The NNPP National Leader, HE Sen. Rabiu Musa Kwankwaso arrived Kano at Mallam Aminu Kano International Airport today (25th August, 2023).

Sigh by
Abubakar yunusa
Gogan kwankwaskiyya fagge

Want your school to be the top-listed School/college in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Daura
Katsina