Sadaukin Kaita

Sadaukin Kaita ๐——๐—ฎ๐—ป ๐—”๐—บ๐—ฎ๐—ป๐—ฎ๐—ฟ ๐—ฆ๐—ฎ๐—ฟ๐—ธ๐—ถ๐—ป ๐—ž๐—ฎ๐˜๐˜€๐—ถ๐—ป๐—ฎ
๐—–๐—˜๐—ข ๐— ๐—ฎ๐—ถ๐˜„๐—ฎ๐—ฑ๐—ฎ ๐—š๐—น๐—ผ๐—ฏ๐—ฎ๐—น ๐—–๐—ผ๐—ป๐—ฐ๐—ฒ๐—ฝ๐˜๐˜€ ๐—Ÿ๐˜๐—ฑ ๐—–๐—ต๐—ฎ๐—ถ๐—ฟ๐—บ๐—ฎ๐—ป ๐—›๐—ฎ๐—ฟ๐˜‚๐—ป๐—ฎ ๐— ๐—ฎ๐—ถ๐˜„๐—ฎ๐—ฑ๐—ฎ ๐—–๐—ผ๐—บ๐—บ๐˜‚๐—ป๐—ถ๐˜๐˜† ๐—™๐—ผ๐˜‚๐—ป๐—ฑ๐—ฎ๐˜๐—ถ๐—ผ๐—ป.
(1)

Alhamdulillah! Barkan ku da yammaci masoyan mu
11/08/2026

Alhamdulillah!
Barkan ku da yammaci masoyan mu

27/07/2026

Katsina First, bamu da wani kudirini da ya wuce muga Al'umma sun jidaษ—i, Allah yabamu lafiya da zama lafiya.

โ€ŽAlhamdulillahi!!! A ranar farko na gangamin kwana 2 na bada magunguna kyauta na cigaba da tafiya k**ar yanda muka tsara...
27/07/2026

โ€ŽAlhamdulillahi!!!
A ranar farko na gangamin kwana 2 na bada magunguna kyauta na cigaba da tafiya k**ar yanda muka tsara shi ga Al'ummar garin Katsina baki daya.
โ€Ž
โ€ŽMata da ฦ™ananan yara na cigaba da amfana da magungunan zazzabin Cizon Sauro (malaria), farar masassara (typhoid), hawan jini, BP da kuma masu lalurar (Ulcer) kyauta ba tare da biyan ko sisin kobo ba.

โ€ŽShirin da ke gudana a yau Litinin da gobe Talata, ga masu buฦ™ata su han zarto Asibitin Haruna Maiwada Clinic dake a unguwar filin samji a cikin birnin Katsina. tun daga misalin karfe 11 safe zuwa 5 na Yammacin yau Litinin 27 da kuma gobe Talata 28 ga watan Juli 2026.

Allah yabamu ikon yin fiye da haka

โ€ŽMUHIMMIYAR SANARWA!!!โ€ŽMun shirya tsaf โ€Ždomin bada magunguna kyauta (Medical Outreach) ga masu fama da zazzabin Cizon Sa...
26/07/2026

โ€ŽMUHIMMIYAR SANARWA!!!
โ€Ž
Mun shirya tsaf โ€Ždomin bada magunguna kyauta (Medical Outreach) ga masu fama da zazzabin Cizon Sauro (malaria), farar masassara (typhoid), hawan jini, (BP) da kuma masu lalurar (Ulcer), ganin likita, awo, komai kyauta ne.
โ€Ž
โ€ŽGa masu bukata zasu garzaya Asibitin Haruna Maiwada Clinic (HMC) dake unguwar filin samji, Katsina.
โ€Ž
โ€ŽDaga gobe Litinin 27 zuwa ranar talata 28 ga watan juli 2026
โ€Ž
โ€ŽDa misalin karfe 11:00am na safe zuwa ฦ™arfe 5:00pm na yamma.
โ€Ž
Munyi hakane domin taimaka ma Al'umma musammam marayu da masu karamin karfi Allah yabamu lafiya da zama lafiya

Alhamdulillah cikin ikon Allah mun kammala biyan kudin daliban mu dake karatu a fannin kiwon lafiya su 36 na makarantar ...
14/07/2026

Alhamdulillah cikin ikon Allah mun kammala biyan kudin daliban mu dake karatu a fannin kiwon lafiya su 36 na makarantar Cognate Collage of Health Science and Technology Katsina.
โ€Ž
โ€ŽA karshen watan july, 2026 kimanin dalibai 20 da muka dauki nauyin karatun su a bangaren Public Health zasu kammala karatun su, saboda haka mun biya masu kudaden Komai k**a tun daga Indexing, National Exam, Project da Induction da dai sauransu ababen da suke da buฦ™ata.
โ€Ž
โ€ŽAkwai sauran dalibai 11 wandanda ke 200 level dake karatu a Community Health wanda zasu kammala karatun su a shekarar 2027 suma mun biyan masu kudin Indexing.
โ€Ž
Allah yabamu ikon yin fiye da haka ga Al'ummar mu na jihar Katsina.

Juma'at Mubarak masoyan muFatan za'ayi hutun karshen mako lafiya
10/07/2026

Juma'at Mubarak masoyan mu
Fatan za'ayi hutun karshen mako lafiya

โ€ŽMun shirya tsaf domin ba mata masu karamin karfi dake zuwa haihuwa a Asibitoci kayan aiki kyauta a Katsina. โ€Žโ€ŽDomin tai...
07/07/2026

โ€ŽMun shirya tsaf domin ba mata masu karamin karfi dake zuwa haihuwa a Asibitoci kayan aiki kyauta a Katsina.
โ€Ž
โ€ŽDomin taimaka ma masu karamin karfi da marayu dake zuwa haihuwa, ko neman lafiya kuma basu da kudin sayen wasu kayayyakin da za ayi masu aiki su garzayo Asibitin HARUNA MAIWADA CLINIC dake filin samji, a garin Katsina domin amsar kayayyakin kyauta.
โ€Ž
โ€ŽAsibitocin dazasu ci tagomashin sune: Asibitin Turai Yar'adua Maternity & Children's Hospital da kuma General Hospital Katsina.
โ€Ž
โ€ŽDokokin amsar sune wanda zai zo ya tabbatar da yazo da takardar rubutun likita da kuma kwakkwarar hujjar cewa yana da alaฦ™a da marar lafiyar domin muna da matakan da sune zasu tabbatar da cewa shin kana da marar lafiyar kwance a asibitin ko ko.
โ€Ž
โ€ŽWadannan sune jerin Ababen da muke dasu a kasa wanda zamu ba Al'umma ฦ™yau domin taimaka ma bangaren lafiya.
โ€Ž
โ€Ž1. Blood giving set (Transfussion)
โ€Ž2. Intravenous fluid giving set
โ€Ž3.Urine bag
โ€Ž4. Mucus extractor
โ€Ž5. Catherter
โ€Ž6. Cotton wool
โ€Ž7. Surgical gloves
โ€Ž8. Cord clamp
โ€Ž9. Olive Oil
โ€Ž10. Septol
โ€Ž11. Gauze
โ€Ž12. Plaster
โ€Ž13.10Ml syringes
โ€Ž14. 5Ml syringes
โ€Ž15. 2Ml syringes
โ€Ž16. IV Cannular Yellow, Green, Pink, Blue.
โ€Ž17. IM PCM
โ€Ž18. Lidocaine
โ€Ž19. Vicryl 2/0
โ€Ž20. Vicryl 2
โ€Ž21. Vicryl 1
โ€Ž22. Nylon 2/0, 2
โ€Ž23. Methylated Spirit
โ€Ž24. Examination Gloves
โ€Ž25. Iodine
โ€Ž26. Rechargeble Nebulizer
โ€Ž27. Glucometer
โ€Ž28. Electronic blood pressure (Digital)
โ€Ž29. Sphygmomanometer (manual)
โ€Ž
โ€ŽAllah ya bamu ikon yin fiye da haka Allah yabamu lafiya da abinda lafiya zata ci.

โ€ŽAlhamdulillahi, mun kammala aikin Sanya Fitulu masu Amfani da hasken rana (Solar Streetlights) 300 a wasu sassa, lungun...
05/07/2026

โ€ŽAlhamdulillahi, mun kammala aikin Sanya Fitulu masu Amfani da hasken rana (Solar Streetlights) 300 a wasu sassa, lunguna da sakon cikin birnin Katsina.
โ€Ž
โ€ŽZamu cigaba da aikin saka fitulu 150 a kananan hukumomin Jibia, kaita da kuma batagarawa k**ar yanda yake insha Allahu
โ€Ž
โ€ŽWannan na daya daga cikin yunkurin da Gidauniyar Gidan Amana Akida ke yi wajen cike giษ“en ayyukan gwamnatin malam Dikko Umaru Radda na kokarin dayake wajen Samar da tsaro ga Al'ummar Katsina.
โ€Ž
โ€ŽAllah yabamu ikon yin fiye da haka
โ€ŽAllah yabamu lafiya da zaman lafiya a jihar mu ta Katsina dama Nijeriya baki daya.

01/07/2026

Idan Allah yabamu dama hidimta ma Al'ummar jihar katsina yanzu ma aka fara zamu cigaba da baza Ayyukan da zasu zame mamu zumunci Tsakanin mu da ku. Allah yabamu ikon yin fiye da haka

Alhamdulillahi aikin Saka Fitulu masu Amfani da hasken rana (Solar Streetlight)domin haskaka wuraren sana'o'i, makarantu...
01/07/2026

Alhamdulillahi aikin Saka Fitulu masu Amfani da hasken rana (Solar Streetlight)domin haskaka wuraren sana'o'i, makarantu, da kuma inda Al'umma ke hada-hadar yau da kullum cigaba da tafiya yanda ake da bukata lunguna da sako kwaryar Katsina.
โ€Ž
โ€ŽWannan na daya daga cikin yunkurin da Gidauniyar Gidan Amana Akida take yi wajen cike giษ“en ayyukan gwamnatin malam Dikko Umaru Radda na kokarin dayake wajen Samar da tsaro da kuma raya birni Katsina, sannu a hankali zamu ratsa ko ina da yardar Allah.

Address

Abuja
Katsina

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sadaukin Kaita posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share