Al-Hikmah Comprehensive High School

Al-Hikmah Comprehensive High School

Share

A school specifically establishedd to provide Sound and Qualitative Western and Islamic Education couple with the inculcation of Morality in the Children.

15/04/2023

Assalamu alaikum,

A madadin Hukuma Gudanarwa ta wannan makaranta tamu mai albarka (AL-HIKMAH COMPREHENSIVE HIGH SCHOOL) Ina miƙa saƙon fatan alkhairi ga iyayen/Magada'isar Ɗalibai, Malamai da kuma yaranmu baki ɗaya, da fatan ibadar azumi da sauran ayyukan bauta na tafiya lafiya ƙalau.

Zan yi amfani da wannan damar domin isar da saƙon gaisuwarmu gareku tare da tambayar lafiyar yaranmu, muna fatan kowa na cikin ƙoshin lafiya, Allah yasa haka Amin.

Muna fatan Allah Ya karɓi ibadunmu baki ɗaya kuma datar da mu dukkan alkhairan da ke cikin wannan wata mai alfarma Amin.

Sakon gaisuwa na musamman ga yaranmu.

Mun gode.

Aliyu Isah Musa
A madadin Hukumar Makaranta.

26/01/2023

A nice One
AL-HIKMAH SCHOOL KANKIA BRANCH

Photos from Al-Hikmah Comprehensive High School's post 26/01/2023

Al-Hikmah Secondary School Students during Community Service Program at Kankara Branch.
May Allah Bless you all, amin.

26/01/2023

SS 1 and 2 Students of Kankia Branch during practicals.
More grease to your elbows my great teachers and students.

Photos from Al-Hikmah Comprehensive High School's post 05/12/2022

Masha Allah! The students/pupils have started their end of first term 2022/2023 Academic Session Examination.

May Allah assist them to the successful passing of the exams.

Ameen.

12/10/2022

AL-HIKMAH COMPREHENSIVE HIGH SCHOOL WITH BRANCHES AT FUNTUA, KANKARA, MATAZU, KANKIA AND KAROFI.

اللهم اجعل هذه الخدمة سببا لدخولنا الجنة!!!

01/10/2022

ALLAH KA AMINTAR DA MU!!!

21/09/2022

Hurry Up and make good use of your Golden Opportunity by enrolling your children into the Prestigious School in either Kankara, Matazu, Kankia, Karofi or Funtua.

The admission is still going on across the sections of the school.

Surely, your child will benefit from the sound Western and Islamic Education coupled with practical moral teachings of Islamic religion, Insha Allah!!!

For more information. You can contact us through our hotlines +2348065457371, +2347036868699, +2347033434054, +2348063026953, +2348136495142.

Or via our official emails
[email protected]

[email protected]

Thanks.

Photos from Al-Hikmah Comprehensive High School's post 11/09/2022

Assalamu alaikum,

Ana sanar da iyayen yara cewa gobe insha Allah Monday 12/09/2022 za a koma makaranta domin fara karatun zango na farkon shekarar karatu na 2022/2023.

Kuma ana sanar da iyaye da sauran al'umma masu sha'awar bawa yaransu ingantaccen ilimin boko da na addini tare da tarbiyyar Islama cewa ana ci gaba da sayar da form din neman shiga makarantar kuma za a fara rigistar sabbin ɗaliban daga gobe bayan yi masu interview da ganin ajin da ya cancanta a sanya su, wannan dama ce ga waɗanda ke garin Kankara, Matazu, Kankia, Karofi, Funtua da maƙwabtansu.
Akwai ɓangarori kamar haka:

Nursery 1&2, Primary 1-6, Junior Secondary da kuma Senior Secondary a garuruwan Kankia, Matazu da Ƙanƙara.

Nursery 1&2 da Primary 1-6 a Karofi

Nursery 1&2 da kuma Primary 1-3 a Funtua.

Domin karin bayani ana iya zuwa harabar makarantar na kowane reshe ko a tuntube su ta lambobin waya:

Tudun Wada Danziyal/Ƙofar Yamma Matazu: 09066383522,
08130827165

Bayan Bankin Microfinance Kankia: 0806 302 6953

Kunyan Gizo Kankara: 0703 343 4054

Kusa da Masallacin Juma'a Kankia/Dutsinma Road Karofi:0906 450 7954

Dutsen Rimi Low-Coast Masjid Aliyu Bin Abu Talib Bakori Bye Pass Funtua: 08136495142

Allah ya yi mana jagoranci Amin

Muna godiya da hadin kai da kuke bamu mun gode.

Photos from ‎لا اله الا الله محمد رسول الله‎'s post 09/09/2022
Want your school to be the top-listed School/college in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address

Behind Microfinance Kankia, Unguwar Gide Matazu, Kunyan Gizo Kankara Dutsinma Road Karofi And Dutsen Rimi Low Cost Funtua
Katsina