Sheik Sani Nafi'u Khalifa Faskari

Sheik Sani Nafi'u Khalifa Faskari Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheik Sani Nafi'u Khalifa Faskari, Tutor/Teacher, Faskari, Katsina.

24/04/2026
24/04/2026

Barkamu da juma'a Allah SWT ya karbi ibadar mu Amen
kamar yadda muka saba gabatar da karatu duk juma'a to yauma insh allah zamu gabatar da karatu a nan baban masalacin juma'a da ke kofar gidan sarkin yamman faskari.
mai gabatar da karatu Sheik Sani Nafi'u Khalifa Faskari

Allah kamana kyakyawan karshe      Darajar sayidil kulli
22/04/2026

Allah kamana kyakyawan karshe
Darajar sayidil kulli

21/04/2026

Yan uwa mu kiyaye Dan Allah

Mu kasance masu hakuri da juriya ga dukkan jaraftar da Allah SWT Ya jaraf ce mu mu da ita kar hakan ya hanaka ya masa ib...
20/04/2026

Mu kasance masu hakuri da juriya ga dukkan jaraftar da Allah SWT Ya jaraf ce mu mu da ita
kar hakan ya hanaka ya masa ibada

idan kuma yabaka ikon Cinye jaraftar sai ya sakamaka da Alkhairin sa

in dan yakasance kumi ya zo maka na jarafta sai ya kasance kana fadin wani bawansa ya dauraka to sai kaga Al'amuran Rayuwar ka nata dagulewa

koda bawan nasa yaje yayi bune bunan da yayi da shige shigensa ya Aikata maka hakan to abunda ake so ka dauka daga Allah ne Domin sai Allah ya yarda hakan ta faru da kai

Allah SWT Ya kara kare mu in kuma i Dan imtihani ya Riske mu ya bamu ikon Cinye sa dan darajar Annabi Muhammad s.a.w
Amen 🤲.

20/04/2026

Yan uwa mu kiyaye da saida najasa Kamar shadda da sauran su .

19/04/2026

Address

Faskari
Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheik Sani Nafi'u Khalifa Faskari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category