Abdul

Abdul

Share

Yes

26/06/2023
16/04/2023

LABARI MAI DADINJI :

Wata Rana NANA AISHA (R.A) tana yanka
naman akuya, sai ta cewa manzon Allah
(S.A.W) Ya riqe mata ya yanka,,, sai ma'aiki ya
Riqe mata naman tana yankawa, suna hira
mai dadi ta Soyayya har ta gama
yankwa.

Bayan ta gama yankawa ta dora naman a
Wuta, tunda da hantsi ta dora naman a wuta,
ammah har wajen yammah nama yaqi
dahuwa, ko juyawa na alaman an sashi a
wuta baeyi ba

Abin ya damu NANA AISHA(R.A)sai taje ta
samu Manzon Allah (S.A.W) yana xaune
taceasa ya rasulullah (S.A.W) ni kam wani
irin nama ne haka??? Tun safe na dora a
wuta Amma har yanzu yaqi dahuwa.

Sai manzon Allah (S.A.W) ya sakar mata
murmushi cikin nishadi, kuma yana kallon
fuskarta
Sai yace YA AISHA ai babu wani abu
da zai rabeni, koh ya taba jikina wuta
ta kamashi, Ai
Wannan naman ba zai taba dahuwa ba
saboda na riqe shi.
!
Masoya rasulullah Kunji fah don haka mu
kara damke shi, mu so shi da gaske

Allah Ya barmu da kaunarsa

Ya Allah kakara Mana son ma aiki acikin zuciyar mu
Ya Allah kakarawa annabi muhammad saw daraja Ameen summa Ameen.��

�Dan matsayin annabi muhammad acikin zuciyar ka Katura zuwa group 5 �

16/04/2023

Axumin yaudai akwai dadi sosai

Photos from Abdul's post 22/07/2022
Want your school to be the top-listed School/college in Katsina?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Katsina Dandagoro Turawa
Katsina