Babban ciwonda yafi kowane ciwo cin zuciya shine hassada, musamman hassadar da zakayima mutum mai ilimi saboda iliminsa.
Allah Ka karemu daga hassada
🤲🤲🤲
GSSS MARA
Knowledge is light
28/04/2021
Sanarwa!
Sanarwa!
Sanarwa!
Kowane Dalibi dake JSS 3 da SS 3.
Zasu dawo Makaranta ranar Litanin 10/08/2020.
Allah Yakaimu lokaci Lafiya.
Kofowa daga Ma'aikatar ilimi ta Jaha.
GDSS MARA
Thanks
Godiya tatabbata ga Allah Mai kowa Mai komai.
Gwamnatin tarayya tabada damar komawa makaranta ranar Talata 04/08/2020.
Sannan Kuma za'a fara jarabawar WAEC 17/08/2020 insha Allah!
Allah Yanunamana ranar lafiya
Sweetness news today corespondence by:-
Umar Yusuf and Naziru Tijjani and other some selected students.
11/02/2020
Wannan shine yaronda yaci kyautar "News" a wannan satin da Mike ciki.
Alhamdulillah Allah Yasa mundawo hutu lafiya.
Ya Allah Kataimaki makarantarmu, malaman makarantar dama daliban Baki daya, Kakuma nunamana farkon term maizuw lafiya Amin.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Katsina