Agric Solution

Agric Solution Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Agric Solution, Education, kofar marusa low cost Katsina, Katsina.

Inaga Babu bukatar dogon bayani@saboda wann weather din
16/07/2026

Inaga Babu bukatar dogon bayani@saboda wann weather din

12/07/2026
IDAN ƘAFAFUN KAJI SU NA TALEWA har ba sa iya tafiya, yana iya kasancewa saboda:• Rashin Vitamin B (Riboflavin) ko wasu s...
11/07/2026

IDAN ƘAFAFUN KAJI SU NA TALEWA har ba sa iya tafiya, yana iya kasancewa saboda:

• Rashin Vitamin B (Riboflavin) ko wasu sinadaran gina jiki.
• Zamewar ƙafa (spraddle leg), musamman ga ƙananan chicks.
• Rauni ko ciwon ƙafa.
• Gado ko matsalar haihuwa.

Abin da za'a yi:

• A ba su multivitamin, musamman mai ɗauke da Vitamin B.
• A tabbatar suna cin ingantaccen abinci.
• A tabbatar ƙasan brooder ba ya zamewa. A yi amfani da busasshen litter mai kyau.
• Idan ƙafar ta tale ne tun suna ƙanana, ana iya ɗaure ƙafafun a hankali (hobbles) na ƴan kwanaki domin su dai-daita.

Muhimmi:

Idan kaji da yawa suna fama da wannan matsalar, a duba ingancin abinci da yadda ake kula da su, domin matsalar na iya kasancewa ta rashin sinadaran gina jiki ko kuma yanayin brooding.

Address

Kofar Marusa Low Cost Katsina
Katsina
820221

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Agric Solution posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category