31/12/2025
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abubakar Sanee, Maman Hafiza, Abdulmalik Bawa
A Schl of Quranic memorization & Islamic Stds as per as imparting Islamic Aqeedah, Norms & Value.
31/12/2025
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abubakar Sanee, Maman Hafiza, Abdulmalik Bawa
31/12/2025
Hotuna: Daga Ɓangaren Malamai, Shugabanni da Manyan Baki tare da wasu daga cikin Ɗalibai a wajen Saukar AlQur'ani mai girma data gabata Ranar Lahadi 28/12/2025 a makarantar mu ta Madrasatu Zaid Bin Thabit Li-Tahfeezil Qur'an Ruwan sanyi.
30/12/2025
Labari cikin hotuna:
Hotunan wasu daga cikin Daliban da Allah ya azurta da sauke Alqur'ani mai girma a Makarantar mu ta Madrasatu Zaid Bin Thabit Li-Tahfeezil Qur'an Ruwan sanyi.
Allah yasa alkhairi ya basu ikon yin aiki da abinda s**a koya na AlQur'ani da Sunnah da sauran ilimomin shari'ar Muslunci ameen.
Management
30/12/2025
28/12/2025
JAWABIN GODIYA DA BANGAJIYA
A madadin shugabanni, Malamai da Yan kwamitin wannan Makaranta tamu mai albarka ta Madrasatu Zaid Bin Thabit Li-Tahfeezil Qur'an Ruwan Sanyi muna godiya da halartar dukkan wanda Allah ya ba ikon halartar wannan taro na saukar AlQur'ani mai girma na Dalibai 18, Maza 7, Mata 11.
Muna mika sakon godiya ga wadannan bangarori:
1. Mai girma MD. Water Board Engr. Tukur Tingilin
2. Mai girma Chairman Malumfashi Local Government Alh. Muntari Abdullahi
3. Sheikh Imam Mutawakkil Mustapha Malumfashi
4. Sheikh Abdullahi Sani Ayaga
5. Sheikh Ibrahim Haruna Sabuwar Kasa
6. Mai girma Sabon Garin Ruwan Sanyi Alh. Abdurrashid Shehu Ruwan Sanyi
7. Mai girma Dan Masanin Kuringafa Alh. Tukur Bello Kuringafa
8. Shehu Rufa'i Mu'azu Katanga
9. Shugabar Kwamitin Da'awa ta Malumfashi Local Government
10. Alh. Sani Garba Ruwan Sanyi
11. Mal. Abdullahi Usman Ruwan Sanyi
12. Iyayen Yara da Mazajen su
13. Yan Agaji Maza da Mata
14. Makarantun Islamiyyu da Tahfeezaat na Ruwan Sanyi da Kuringafa
14. Shugabannin Kungiyar Izala
15. Da sauran Mahalarta da ambaton su ba zai yiwu a wannan kafa ba.
Mun gode, Mun gode, Mun gode, Allah ya huta gajiya tare da fatan kowa yaje gida lafiya.
Allah ya saka da alkhairi ameen
Jawabin Iyayen Kasa, tare da Dan Masanin Kuringafa Alh. Tukur Bello Kuringafa.
Muna godiya da ban gajiya, Allah yasa kowa yaje gida lafiya
Jawabin Kansilan Gundumar Ruwan Sanyi, Hon. Salmanu Katanga, kuma shi ya wakilci Shugaban Karamar hukumar Malumfashi Alh. Muntari Abdullahi.
Muna godiya kwarai
Jawabin Shugaban Zanna/Wali Foundation Alh. Isiya Tela Yaba, wanda ya wakilci mai girma MD Water Board Engr. Tukur Hassan Tingilin
Umar Shamsuddin Mu'azu yayin bude taro da Karatun Alqur'ani
28/12/2025
ALHAMDULILLAH WALIMAR HARDAR ALQUR'ANI MAI GIRMA A MADRASATU ZAID BIN THABIT LI-TAHFEEZIL QUR'AN RUWAN SANYI
Taron walimar yana gudana cikin Nasara, muna yiwa manyan baƙi maraba, da fatan Allah yasa taro ya tashi lafiya.
تكرار الصباحي
| Monday | 15:00 - 18:00 |
| Tuesday | 15:00 - 18:00 |
| Saturday | 07:30 - 13:00 |
| Sunday | 07:30 - 13:00 |