21/08/2023
Community Arabic Secondary School Shibdawa.
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuhu.
Muna sanar da al'umma cewa zamu gudanar da interview domin daukar sabbin dalibai J.A.S.S 1 2023/2024 a gobe Talata 22-08-2023.
Za'a fara da misalin 9:00am .saboda haka dukkan masu bukata su halarci harabar makarantar Shibdawa Model Primary School.