Madarasatu Ahlil-Baiti Wassahabah LiTahfizil Qur'an

Madarasatu Ahlil-Baiti Wassahabah LiTahfizil Qur'an SCHOOL FOR MEMORIZING THE HOLY QUR'AN AND ISLAMIC STUDIES.

14/07/2026

Mutunci Ya Fi Kuɗi, Haka Hausawa suke faɗa. Amma Aikin Hausawan Ya Karyata Haka.
Allah ya Gyara mana Zukatan mu

24/05/2026

الحمد لله ما دام الوجود له

23/05/2026
23/05/2026

Nasiha Cikin Harshen Larabci, Akan Rashin Tarbiyyar da Al'ummar mu Ke Fama da ita, Musamman Yankin mu Na Sabuwar Unguwa

Bayan mahaifinsu ya rasu An raba musu gado yarinyace yar shekara 12, cikin kudin gadonta tacire ta sayi Qur'anannan tace...
22/05/2026

Bayan mahaifinsu ya rasu An raba musu gado yarinyace yar shekara 12, cikin kudin gadonta tacire ta sayi Qur'anannan tace Akai Masallaci adinga karantawa mahaifinta yasamu lada🥹😭 Ɗazunnan da kanta ta kawominsu. Ya Allah kasakawa yarinyar nan da Alkhairi Ya Allah kabata miji nagari ya Allah karayata wlh naji matukar daɗi da abinda tayi✊️✊️

Ministan Musabaqa

22/05/2026

Masu Shaye Shaye Ku Tuba

22/05/2026

Yanda Tiktok Yake Lalata Tarbiyya

Hukumar Makaranta Ta Karrama Malam Dawud Isah bisa Jajurcewarsa da Kokarin Karantar da Daliban Makarantar Na Tsawon Loka...
22/05/2026

Hukumar Makaranta Ta Karrama Malam Dawud Isah bisa Jajurcewarsa da Kokarin Karantar da Daliban Makarantar Na Tsawon Lokaci.
Allah Ya saka mashi da Alkhairi

21/05/2026

Ɗan Autan Makaranta, Ya Karanto Sunayen Surorin Al-qur'ani Guda 114

Address

Sabuwar Unguwa Bayan Nakowa Gadar Nayalli
Katsina

Telephone

+2348033670147

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madarasatu Ahlil-Baiti Wassahabah LiTahfizil Qur'an posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Madarasatu Ahlil-Baiti Wassahabah LiTahfizil Qur'an:

Share

Category