Tabbas a jihar Katsina mungani gwamnati na kokari sosai wajan gina kanta da Yan jam'iyya ba Yan gari ba da abinda yafi dacewa
Tafia sannu-sannu
You have to learn lesson from others mistakes because you will not get time to do all the mistakes b
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hamisu Abubakar Bello, Shuwa Hussaini
23/08/2023
___Wannan shi ake kira da suna Muslim Muslim ticket 2023___ 🤣🤣🤣🤣 Saura jar Miya🍲🍲
16/05/2022
```Muhammadul Rasulillah Sallailahu Alaihi Wasallam
Innalillahi wa inna ilaihi raju'un Innalillahi wa inna ilaihi raju'un Innalillahi wa inna ilaihi raju'un
Malamai na addinin musulinchi kuji tsoron Allah kusan irin abinda kuke fadi
Wace irin doka ce ke akwai a kasar nan wace irin doka ake zantarwa a yanzu Yo har akwai wata doka a kasar nan da ake amfani da ita akabar kasar ta lalace duk chan baya an manta da dokar sai yanzu da aka taba Fiyayyan Halitta sannan za'ah tuna da dokar
Toh da dokar da wanda ya aza dokar damai bin dokar ya aikata irin wannan lafizzan ga Annabi S. A. W sai mun aikata mashi irin haka ko a ina yake k*ma ko waye shi
In k*ma Kuna ganin karya ko wasa to ga fili ga mai doki Allahu akbar Allahu akbar Allahu akbar

Sir ESKAY KT```
Sir ESKAY KT```
Me zaku iya cewa ne dangane da dokar da gwamnatin jihar katsina tayanke shawara hana hawan mashin daga misalin 7:00pm har zuwa wayewar gari (safiyar) Hakan ya dace kuwa a cikin birni ko kuwa a cikin yankunan da abin ke Faruwa yafi dacewa lura da ba abinda ke faruwa a cikin birni cikin hukuncin Allah
Assalamu alai k*m warahamatullahi ta ala wabarakatuhu: wannan page na bude shi saboda jindadinku ta hakane k*ma zaku iya fadar ra'ayinku koyin tanbaya a kan abinda ya shige maku duhu kuna da damar fadar duk wani ra'ayin ku ko tallata kasuwanchinku neman Addu'ah zuwa ga yan uwa da abokan Arzuki jajantama juna da k*ma wasa da daria a tsakaninmu nagode