Sheikh yahaya masussuka muke so abaiwa alqalin muqabila a Kano
Alqur. Anin Kareem
Alqur ania
09/12/2024
Ba inda zaka samu soyayyar annabi da biyayya ga annabi da ladabi ga annabi sai acikin ALQUR.ANI
Sukuma hadisai ba abun da suke koyarwa sai rigima da akida mara anfani misali rayuwa da mukeyi ayau mutumne zaije yasamu Yan hadisansa yakaranta sai yazo Yana kafurta Yan uwansa musulmai kawai sbd gungiyarsu dayaba zakaga yace bai sallah awani masallaci sbd ba masallacin gungiyarsu bane mutumne zakaji yace ba zaibi wani sallah sbd ba Dan gungiyarsu bane to yanzu mai zamu Kira wannan abun kenan ilimin addini kokuwa jahilcin addini dalilin dayasa muke cewa wadannan hadisan ba maganar annabi bane hasali ma annabi bai sansu ba Kuma baida alqa dasu
Allah kaqara fahimtar da alqur.ani
15/10/2024
To ina masana alqur.anin suke garanarku
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Saminu Imamu Gobirawa, Musa Suleiman, Yahaya Abdullahi
Click here to claim your Sponsored Listing.