Sheikh Fahad Ibrahim Alkamfanawy Ddk

Sheikh Fahad Ibrahim Alkamfanawy Ddk إذا صح الحديث فهو مذهبي، وعقيدتي هي عقيدة أهل السنة والجماعة على منهج السلف الأمة، وديني مأخوذ من كتاب الله والسنة على فهم أصحاب النبي فقط.

24/11/2025

Yahaya Dan tatsine wakilin £rna ya ja kunnen garorìnsa sun dawo sun lashe amansu kar su jawo masa abin kunya. A saurara har karshe akwai sako.
Alkur'ani Sak Ba Mis Tijjaniyya Hasken Ruhi tv **atv **a

20/11/2025

Za ka iya auren mace kyakkyawa, son kowa ƙin wanda ya rasa. Kuma ka ji kamar ka yi nasara mai girma a rayuwa.
Sai dai bayan wata ɗaya ko biyu, idan ka saba da ganin kyawunta, sai ta koma tamkar normal. Tunda abin da ake gani yau da kullum kwarjininsa da girmansa na raguwa.
Amma idan mace mai addini da tarbiyya ka aura🤍👑, kyawun addininta da halinta zai ci gaba da sabuntawa kullum. Kuma za ka ga sakamakon hakan a cikin gidanka, da karan kanka da dukiyarka.
Amma saboda ba kwa wannan tunanin, sura kawai kuke kallo, shi ya sa matan kullum sai dai su yi ta lafta ƙarya a fuska da jiki, ba su damu da gyara hali ba. Kuna wahalar da kanku, kuna wahalar da su.
Ku dawo son masu tarbiyya da addini, ku ga yadda matan za su dawo.
Duk inda maza s**a kaɗa nan mata suke bi.. Haka ɗabi'ar take.

Fahad
Ibrahim
Dandako
Alkamfanawy
✍️✍️✍️✍️✍️✍️

20/11/2025

Kowane gumi da ka zubar, ka yi shi ne don mace guda ɗaya (UWA). Ka yi aiki tuƙuru domin ka sa mahaifiyarka ta yi alfahari da kai.

Ka tuna: Ba za ta zauna tare da kai ba har abada ba. Ka yi aiki domin ta shaida NASARARKA, kafin lokacin da ba zai taɓa dawowa ba, ya kure.

Every drop of sweat you shed, you did it for one woman (MOTHER). Work hard so that you can make your mother proud of you.
Remember: She will not be with you forever. Work so that she can witness your SUCCESS, before the time that will never come back runs out.

BAKURAMODU✍🏻

20/11/2025

“A good husband is a gentle shelter in life’s storms. He is the calm voice when the world is loud, the steady hand when your own trembles. He doesn’t measure love with gifts or grand gestures alone, but with the quiet ways he honors your soul — listening, understanding, protecting. He knows that a woman’s heart is priceless, and in his eyes, she is always enough — more than enough, a treasure to be cherished for a lifetime.”💞🎀

20/11/2025

Za ka iya auren mace kyakkyawa, son kowa ƙin wanda ya rasa. Kuma ka ji kamar ka yi nasara mai girma a rayuwa.
Sai dai bayan wata ɗaya ko biyu, idan ka saba da ganin kyawunta, sai ta koma tamkar normal. Tunda abin da ake gani yau da kullum kwarjininsa da girmansa na raguwa.
Amma idan mace mai addini da tarbiyya ka aura🤍👑, kyawun addininta da halinta zai ci gaba da sabuntawa kullum. Kuma za ka ga sakamakon hakan a cikin gidanka, da karan kanka da dukiyarka.
Amma saboda ba kwa wannan tunanin, sura kawai kuke kallo, shi ya sa matan kullum sai dai su yi ta lafta ƙarya a fuska da jiki, ba su damu da gyara hali ba. Kuna wahalar da kanku, kuna wahalar da su.
Ku dawo son masu tarbiyya da addini, ku ga yadda matan za su dawo.
Duk inda maza s**a kaɗa nan mata suke bi.. Haka ɗabi'ar take.

Isa Sadi

13/11/2025

إذا صح الحديث فهو مذهبي، وعقيدتي هي عقيدة أهل السنة والجماعة على منهج السلف الأمة، وديني مأخوذ من كتاب الله والسنة على فهم أصحاب النبي فقط.

13/11/2025

https://www.facebook.com/share/1BXBfF7Xbr/

إذا صح الحديث فهو مذهبي، وعقيدتي هي عقيدة أهل السنة والجماعة على منهج السلف الأمة، وديني مأخوذ من كتاب الله والسنة على فهم أصحاب النبي فقط.

02/11/2025

Wannan shi ne Group Page Din Malam Kabir Mai Wa'azin Mutuwa
-------------------------------
Dan Allah Ku Daure Kuyi Mana Following
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇✅✅ https://www.facebook.com/profile.php?id=61583071953289

كل نفس ذائقة الموت وإنما توفون أجوركم يوم القيامة (١٨٤)
كل نفس ذائقة الموت ونبلوكم بالشر والخير فتنة وإلينا ترجعون (٣٥)
كل نفس ذائقة الموت ثم إلينا ترجعون (٥٨)

إن للموت لسكرات.

ولو أن الدنيا تدوم لأهلها
لكان رسول الله حيا مخلدا

15/05/2024

Sako Zuwa Ga Yan Uwa Na Matasa.

Address

Katsina Ala
KAMFANIN DAUDAWA

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+18083740263

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Fahad Ibrahim Alkamfanawy Ddk posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Sheikh Fahad Ibrahim Alkamfanawy Ddk:

Shortcuts

Share

Category