Madrasatu fityanil Islam Nigeria Katampe 1 Fct abuja.

Madrasatu fityanil Islam Nigeria Katampe 1 Fct abuja. Learning to worship Allah.التعلم الإبد الله

30/09/2025

We are solicite for sucoor for the ongoing islamiyyah building project,1000 Above or below is something,

you can kindly make your donation as investment doing that.

Allah is going to increase your wealth also is going to reward as well you have building your own house in the paradise.

We count on you.

Jazakallahu khairat.

28/09/2025
TARIHIN ANNABI MUHAMMADU (SAW) Kashi na 5TASHIN (Girman) ANNABI (SAW)Daga: Yaseen Bin Hussain Annabi Muhammadu (SAW) ya ...
31/08/2025

TARIHIN ANNABI MUHAMMADU (SAW) Kashi na 5

TASHIN (Girman) ANNABI (SAW)

Daga: Yaseen Bin Hussain

Annabi Muhammadu (SAW) ya tashi bai samu mahaifinsa ba, domin mahaifinsa ya rasu a Madina tun kafin haihuwarsa, kuma mahaifinsa Sayyidina Abdullahi baibar masa dukiya mai tarin yawa ba.

Yana Dan Shekara Shida (6) mahaifiyarsa Sayyada Aminatu ta rasu a hanyar Dawowa daga Madina sai aka bunneta a wani gari 'Abwa'a' (garine tsakanin Makka da Madina).

Kakansa Abdul-Mutallib shi yacigaba da renonsa da kulawa dashi, Abdul-Mutallib yana son Annabi Muhammadu (SAW) sosai tsabar so da kulawa da yakewa Annabi (SAW) duk inda zaije tare suke zuwa, bayan shekara biyu (2) Allah yayiwa Abdul-Mutallib Rasuwa. Annabi (SAW) nada Shekaru Takwas (8).

Banyan rasuwar Kakansa Baffansa Abu-Talib ne yaci gaba da Kula dashi. Abu-Talib ya kasance ba mai yawaitar Dukiya bane, Amma saboda daukan reno da kulawa da yayi na Annabi (SAW), Allah ya yawaita masa Arzikinsa, yasamu Akhairai da yawa.

Muna Tawassuli da Annabin Rahama (SAW) Allah ya yawaita mana Akhairai Duniya da Lahira. Amin.

07032509197

31/08/2025

An Haifi ANNABI(S.A.W) Ne Ranar LITININ a Watan RABI'UL AWWAL, Malamai Sun 'Karawa Juna Sani Game Da Kwanan Watan Da Aka Haife Shi;

Wasu S**a Ce: Biyu(02) Ga Wata,
Wasu Kuma: Takwas(08) Ga Wata,
Wasu Kuma: Goma(10) Ga Wata,
Wasu Kuma S**a Ce: Sha Biyu(12) Ga Wata.

Amma Babban Malamin Tafsirin Nan(Wato Ibn Khathir(R.A) Ya Ce:

"Maganar Da Babu Sa6ani Akai Ita Ce Cewa: An Haife Shi Ne a Shekarar Da Ake 'Kira(Shekarar Giwaye) Kamar Yadda Ibrahim Ibnul - Munzir Al-Huzami(Malamin Bukhari) Da Khalifatu Ibn Khayya Da Sauransu S**a Fad'a".

Masana Tarihi S**a Ce: Lokacin Da Mahaifiyar ANNABI(Aminatu) Ta 'Dauki Cikinsa Ta Ce:

"Ban Ji Nauyinsa Ba Kamar Yadda Sauran Mata Suke Ji, Lokacin Da Na Haife Shi Kuwa; Sai Wani Haske Ya Fito Tare Da Shi Wanda Ya Haskaka Gabas Da Yamma".

An Kar6o Hadisi Daga Irbad Ibn Sariya(R.A) Ya Ce:

Na Ji ANNABI(S.A.W) Yana Cewa:

"Lallai Haqiqa Tabbas Haka ALLAH Ya Rubuta a Cikin 'LAUHUL-MAHFUZ' Cewa; NI Ne Cikamakin ANNABAWA, Haka Kuma Al’amarin Yake a GurinSA Tun Kafin a Halicci ANNABI ADAMU(A.S),

Abubuwan Da Suke Nuna Haka Kuwa Sune; Addu’ar Mahaifina ANNABI IBRAHIMU(A.S) a Lokacin Da Ya Roqi ALLAH Ya Aiko Da Wani Manzo Cikin Larabawa,

Da Kuma Albishirin Da ANNABI ISAH(A.S) Yayi Wa Mutanensa: Cewa Wani ANNABI Zai Zo Bayansa, Da Kuma Hasken Da Mahaifiyata Ta Gani Lokacin Da Ta Haife Ni, Wanda Ya Haskaka 'Kasar Sham(Syria)".

Mahaifin ANNABI(S.A.W) Ya Rasu Ne Kafin a Haife Shi. Wasu Malamai Kuma S**a Ce:

"Ya Rasu Ne Bayan Haihuwarsa Da Wata 'Daya Ko Kuma Shekara 'Daya".

Amma Maganar Da Tafi Shahara Ita Ce Ta Farkon.

SALLALLAHU ALAIKA WA SALLAAM

ALLAH YA 'KARA MANA 'KAUNAR MA'AIKI(S.A.W) YA 'KARA MANA HIMMA CIKIN HIDIMAR MA'AIKI(S.A.W) AMEEEEEN

15/07/2025

ALHAMDULILLAH! ALHAMDULILLAH!! ALHAMDULILLAH!!! IS ANOTHER NEW YEAR ( ISLAMIC HIJRAH CALENDAR).

Assalamu Alaikum to All our esteem parents and Guardians?On behalf of the Islamiyyah Management and the pupils.

We are using this forum to extend our sincerely wishing to All parents ,guardians of these Islamiyyah,and Also the Muslims Ummah in the universe,Happy new year (i'e hijrah Islamic calendar).
We are Asking almighty Allah for his favor,Health,mercy,enriches,knowledge,Peace,security,guidance,protection,blessing,Contract and Beneficial life from the beginning of this year to the ending,We Ask Allah to protect our Imani (faith)and protect us from the punishment of the grave,and protect us from the punishment of entry hell fire.
Allahumma Amin.

ANNOUNCEMENT! ANNOUNCEMENT!! ANNOUNCEMENT!!!   ASSALAMU ALAIKUM DEAR DISTINGUISH PARENTS AND GUARDIANS.The management ar...
13/06/2025

ANNOUNCEMENT! ANNOUNCEMENT!! ANNOUNCEMENT!!!
ASSALAMU ALAIKUM DEAR DISTINGUISH PARENTS AND GUARDIANS.The management are using this medium to inform you all of the pupils resumption Date:- In shaa Allahu Saturday 14/06/2025,Time 03:30pm,
Secondly those parents that have not paid their children Islamiyya fee of last month May,Should be endeavor for Allah sake to do so.
Thanks for your unwavering support for the growth of your children's.

Address

Katampe 1 Fct Abuja
Katampe Ext
NO03

Opening Hours

Tuesday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349027376836

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madrasatu fityanil Islam Nigeria Katampe 1 Fct abuja. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Madrasatu fityanil Islam Nigeria Katampe 1 Fct abuja.:

Shortcuts

Share