18/02/2026
RAMADHAN MUBARAK🌙
A hub committed to spreading the light of the Qur’an & Sunnah, & building character through knowledge.
18/02/2026
RAMADHAN MUBARAK🌙
17/02/2026
📢 ༺═══❁۩۞۩❁═══༻ 📢
🌙🕌 𝑺 𝑨 𝑵 𝑨 𝑹 𝑾 𝑨 🕌🌙
📖 Kwamitin Karatun Azumi 📖
🕊️ Karkashin Markazul Intaj Wat-tadrees🕊️
✨༺═══❁۩۞۩❁═══༻✨
🌙💫 Muna farincikin gayyatar ku baki ɗaya 💫🌙 Zuwa wajen BUƊE KARATUN AZUMI na wannan shekara mai albarka 🤲✨
📚 Za a fara gabatar da karatun littafi mai suna: توقيف القاري
📖 Littafi ne da ya ƙunshi Hadisai 235 cikin✨ Darajojin Annabi ﷺ ✨Waɗanda aka zazzakulo daga cikin (صحيح البخاري) 🕋💎
🗓️ Rana: 1 ga Azumi 🌙
📍 Wuri: Kofar Kabuga Masallacin Gidan Mangwaro, Layin First Bank 🕌
⏰ Lokaci: 8:00 na safe 🕗
🎙️ Mai Gabatarwa:
Mal. Muhammd Shafi'u Al-Malkiy حفظه الله 🤲✨
🌟 Taken Karatun Bana:
🌹✨ DARAJOJIN ANNABI ﷺ ✨🌹
📢 Sanarwa daga:
🕌 Kwamitin Karatun Azumi
🌿 Markazul Intaj Wat-Tadrees
📍 Kofar Kabuga, Kano
🌙✨ Allah Ya sanya mu cikin masu anfani da ilimi, Ya sa ya zamo sanadin samun kusanci da Allah SWT 🙏🏼
Allah Ya kara mana kaunar Shugaba ﷺ Ameen 🤲💖🌙📚