SANI ABDUS SALAM MUHD

SANI ABDUS SALAM MUHD

Share

Official page || of Dr Sani Abdussalam Muhd
CEO. S A M Annabindai Darul Huda Nig Ltd.

15/04/2026

Bin annabi muhammad saw shine kadai mafita👂

Sani Abdussalam Muhd

08/04/2026

Nasara tana samuwane kawai idan anyi hakuri kuma an jure jarabawa Allah ya bamu dubun alkairai.
Sani Abdussalam Muhd📝

02/04/2026

Gwamnonin Arewa da yan majalisu insha Allah ƙarshen su yazo, Ana kashe mutane a Arewa kamar kaji, yau a kashe a Niger, Katsina da Plateau, gobe a kashe a Zamfara, Borno da Sokoto-kuma ko a jikin su!

~SAM ✍️

31/03/2026

Mu Kasance Masu Gaskiya
dan gyara duniya da lahirarmu

Sani Abdussalam Muhd ✍️

18/03/2026

Kullum ka zama mai cikakken
dogaro ga Allah

✍Sani Abdussalam Muhd

04/03/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Shehu Adamu, Abdul'razak Dalhatu, Uplion Abubakar M Buratai

26/01/2026

Alhamdulilah Masha Allah ya rabbi

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Kumbotso Buk New Site Danbare
Kano