Madarasatul Nurul-Huda Islamiyya Wattahfizul Qur'an Zawaciki

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • Madarasatul Nurul-Huda Islamiyya Wattahfizul Qur'an Zawaciki

Madarasatul Nurul-Huda Islamiyya Wattahfizul Qur'an Zawaciki Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Madarasatul Nurul-Huda Islamiyya Wattahfizul Qur'an Zawaciki, Educational consultant, Zawaciki Primary Panshekara Road, Kano.

Hukumar makarantar Nurul-Huda Islamiyya Wattahfizul Qur'an na sanar da Ɗalibai da iyayen yara yau Asabar 9/10/1445AH wan...
28/03/2026

Hukumar makarantar Nurul-Huda Islamiyya Wattahfizul Qur'an na sanar da Ɗalibai da iyayen yara yau Asabar 9/10/1445AH wanda yayi dai dai da 28/03/2026. An dawo makaranta domin cigaba da ɗaukan darasi.

Assalamu alaikum warahmatullahAna sanar da iyayen yara da ɗalibai an bada hutun makaranta sai bayan sallah da sati ɗaya ...
19/02/2026

Assalamu alaikum warahmatullah

Ana sanar da iyayen yara da ɗalibai an bada hutun makaranta sai bayan sallah da sati ɗaya in sha Allah,
Allah ya karɓi ibadunmu Ameen

R A M A D H A N M U B A R A K

13/02/2026

Bayanin Mai girma Hakimin Kumbotso Alhaji Lamiɗo Sanusi yayin saukar karatun Alkur'ani Mai girma wanda ya gabata a harabar wannan makaranta na Ɗalibai 63

Madarasatul Nurul-Huda Islamiyya Wattahfizul Qur'an Zawaciki
゚viralシ

08/02/2026
08/02/2026

Address

Zawaciki Primary Panshekara Road
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madarasatul Nurul-Huda Islamiyya Wattahfizul Qur'an Zawaciki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share