IQRA' Online Academy

IQRA' Online Academy

Share

Ingantaccen ilimin addinin Musulunci, koyon harshen Larabci, da kuma karatun na’ura mai kwakwalwa, ta yanar gizo cikin sauƙi.

hanyoyin koyarwa masu sauƙin fahimta, tarbiyya, da kyawawan halaye.

21/02/2026
12/02/2026

� KA FARA KOYON KARATUN ARABIYYA YAU!
Wannan darasi ne na farko daga IQRA’ ONLINE ACADEMY.
Muna koyar da: � Darussan Musulunci
� Koyon Larabci
� Ilimin Computer
Kana son shiga ajin WhatsApp?
Rubuta JOIN ko ka turo mana sako yanzu.

29/01/2026

Saura kwana Tara mu Fara karatu in sha Allah
@ IQRA'ONLINE ACADEMY
Ilmi daga gida yanzu ya fi sauƙi 📚

IQRA’ Online Academy na koyar da:
🕌 Darussan Musulunci
🗣 Koyon Larabci
💻 Ilimin Computer

Asabar & Lahadi | Certificate 🎓
Rubuta JOIN a comment 👇

28/01/2026

Samun Arziki ba sai Ka bi wasu hanyoyi da mafiya Yan mutane suke tsammani ba

A primary school teacher, Solanke Francis Taiwo, has emerged as the Overall Best Teacher in Nigeria for 2025, winning N50 million, a brand-new car, and a fully furnished two-bedroom house.

Read more: https://dailytrust.com/primary-school-teacher-awarded-n50m-car-house/

24/01/2026

IQRA' Online Academy IQRA'ONLINE ACADEMY
Koyi larabci
Ka San Addininka
Ka Koyi Iliman fasahar Zamani🎉

24/01/2026

Za ku iya koyon larabci cikin sauki, a makarantar IQRA'ONLINE ACADEMY, kuna daga Gida in sha Alla AREWA24

15/01/2026

📢 SANARWA!
https://chat.whatsapp.com/Cf9VjKEe0s3LIsBfJHmFIA
📚 SABON TSARIN MAKARANTA – 2026 📚
Alhamdulillah!

Bayan shekaru uku da kafa wannan makaranta, muna farin cikin sanar da ku sabbin tsare-tsaren karatu na shekarar 2026, da nufin inganta ilmi, tsari, da amfanin dalibai.

🔹 Ajujuwa Za su Fara sune: Ajujuwan Matakin Farko

An raba karatu zuwa Ajujuwa Uku (3) kamar haka:

A️⃣ Ajin Islamiyya

Za a koyar da:

Al-Qur’ani: Surori 21 (daga Fātiha zuwa Alam Nashrah), tare da:

Kyautata karatu

Haddacewa

Fahimtar ma’ana (fassara)

Tauhidi:

Sanin Allah, Manzonsa da Addinin Musulunci

Kalmar Shahada

Sunayen Allah (Asma’ul Husna) da faidojinsu wajen bautawa Allah da kuma addu'a

Fiqhu a aikace:

Tsarki, Alwala, Wanka, Taimama

Sallah

Azumi

B️⃣ Ajin Arabiyya

Koyon haruffan Larabci da sautinsu

Hada baki da rubutu

Koyon magana da tattaunawa da Larabci

Duka a matakin farko

C️⃣ Ajin Basic Computer Operations (Tech)

Koyon amfani da computer

Fahimtar asasin fasahar zamani

Wasu muhimman ilimai da s**a shafi na’ura mai kwakwalwa

⏳ Tsawon lokacin Karatu

Kowanne aji: watanni 3

Fabrairu zuwa Afrilu

📅 Ranakun Karatu

Asabar da Lahadi

⏰ Lokaci

9:00 na safe – 10:00 na safe

Wanda bai samu damar sauraro kai tsaye ba, zai iya sauraro daga baya

💰 Kuɗin makaranta a duk Aji

₦5,000 – Sabbin Dalibai

Rangwamen 40% – Tsofaffin Dalibai

Rangwamen 40% – Ga wanda ya ɗauki aji fiye da ɗaya

📲 Karin Bayani

Za a rika tura bidiyon karatu a Telegram

Za a rika yin tambayoyi da jarrabawa

Akwai shedar kammala karatu (Certificate) ga duk wanda ya kammala kowane aji

📌 Rajista ta fara – Ku hanzarta!
📱 Don ƙarin bayani, a tuntuɓe mu ta WhatsApp. +234 80338065
Ga link dinmu
https://chat.whatsapp.com/Cf9VjKEe0s3LIsBfJHmFIA

AREWA24

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Kano
Kano