As'mau Memorial Academy

As'mau Memorial Academy Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from As'mau Memorial Academy, School, No, 32 Alqalawa Gwarzo, Kano.

Yara gandun wasa...โœŠ๐Ÿ˜น๐Ÿฅฐ๐Ÿ“Add: Alkalawa Gwarzo, Kano state.Kofar sayen form har yanzu a bude take.๐Ÿ’ฅ
04/11/2025

Yara gandun wasa...โœŠ๐Ÿ˜น๐Ÿฅฐ
๐Ÿ“Add: Alkalawa Gwarzo, Kano state.
Kofar sayen form har yanzu a bude take.๐Ÿ’ฅ

Dakarun Musulunchi...๐Ÿ’ช๐Ÿฝโ˜๏ธ๐Ÿฅฐ๐Ÿ’ฅAddress:Alkalawa Along Kasuwar Mata rd, Gwarzo.
04/11/2025

Dakarun Musulunchi...๐Ÿ’ช๐Ÿฝโ˜๏ธ๐Ÿฅฐ๐Ÿ’ฅ
Address:Alkalawa Along Kasuwar Mata rd, Gwarzo.

Muna karatu har se bango ya tsage...๐Ÿ˜œ๐Ÿฅฐ๐Ÿ˜‚Address: Alkalawa Along Kasuwar Mata rd, Gwarzo.
04/11/2025

Muna karatu har se bango ya tsage...๐Ÿ˜œ๐Ÿฅฐ๐Ÿ˜‚

Address: Alkalawa Along Kasuwar Mata rd, Gwarzo.

Duk iya kwalliyar ki kamar doya haka namiji yake kallon ki in baki da ilimi๐Ÿ˜œ๐Ÿฅฐ๐Ÿ’ฅ Ki sayi form yau. Ki fara karatu gobe๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜ŠAd...
04/11/2025

Duk iya kwalliyar ki kamar doya haka namiji yake kallon ki in baki da ilimi๐Ÿ˜œ๐Ÿฅฐ๐Ÿ’ฅ Ki sayi form yau. Ki fara karatu gobe๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜Š

Address: Gwarzo Alkalawa Along Kasuwar Mata rd.

Makarantar mu...โœŠ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ
04/11/2025

Makarantar mu...โœŠ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ

Assembly asan bulala..๐Ÿ˜œQara lafiya!โœŠ๐Ÿ˜Š
04/11/2025

Assembly asan bulala..๐Ÿ˜œ
Qara lafiya!โœŠ๐Ÿ˜Š

DA DUMI-DUMI๐Ÿ’ฅ: ๐Ÿฅณ Makarantar As'mau Memorial Litahfizul Qur'an, Gwarzo Na farin cikin sanar da Al'umma da iyayen yara cew...
04/11/2025

DA DUMI-DUMI๐Ÿ’ฅ: ๐Ÿฅณ Makarantar As'mau Memorial Litahfizul Qur'an, Gwarzo Na farin cikin sanar da Al'umma da iyayen yara cewar; bayan 6angaren boko, Tahfiz da na islamiyya da aka saba yi, a yanzu an bude bangaren Tauhid wanda ake gabatarwa a duk ranakun Asabar da Lahadi da safe, duka dai cikin Harabar makarantar.๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ๐Ÿ’ฅ

Alhamdulillahi kuma Darussa sun kankama karatu ya fara yin nisa. Ga duk me son mallakar form din shiga (domin 'ya-yan sa ko qannen sa) ze iya zuwa kai tsaye cikin makarantar Asmau Memorial Litahfizul Quran ko yayi magana ta wannan lambar: โ˜Ž๏ธ +234 806 362 7374 kira ko WhatsApp

Mu tuna๐Ÿง๐Ÿฝโ€โ™‚๏ธ, a cikin kiwo da Allah ya baiwa ko wanne dan adam, akwai kula da 'yaya da tarbiyar su, a cikin kula da yaya akwai basu ilimi na sanin Allah da na duniyar da suke rayuwa a cikin ta,๐Ÿ“š

Ku baiwa 'ya-'yayen ku ingantaccen ilimi ta fannin tauhidi da alqurani a makarantar mu yar yayi gagara gasa.๐Ÿ’ช๐Ÿฝ๐Ÿ’ฅDomin gyaran goben su da samun ingantacciyar Alumma.๐Ÿซ‚
Allah ya bamu ikon sauke nauyi๐Ÿคฒ๐Ÿพ๐Ÿ’—
Ameen.

Address

No, 32 Alqalawa Gwarzo
Kano
704101

Opening Hours

Monday 08:00 - 18:00
Tuesday 08:00 - 18:00
Wednesday 08:00 - 18:00
Thursday 08:00 - 18:00
Friday 08:00 - 13:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when As'mau Memorial Academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category