Malamin Technology

Malamin Technology Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Malamin Technology, Education, Kano.

Shafin Malamin Technology shafi ne wanda ake koyar da fasaha a sauƙaƙe
Shigo ka koyi yadda zaka samu kuɗi online
Babban burin mu shi
👇👇

Learn • Build • Earn 💻

21/11/2025

Shikenan Kaima Ka Tafi VIRAL 🚀🔥 (AI Edition)”
Ga yadda zaka tafi viral cikin mataki 5👇🔥

21/11/2025
18/11/2025

YADDA AI ZAI SAUQAQA MAKA YIN KOMAI

🧠✨ Shin ka san AI na iya yin abubuwa da za su ɗauki awa 3 cikin seconds kaɗan?
Eh, gaskiya ne! Yanzu zamani ya sauya, kuma Artificial Intelligence (AI) ba kawai kayan wasa bane – ita babbar hanya ce ta rage wahala, ƙara sauri, da yin abubuwa cikin sauƙi.

Ga yadda AI zai canza rayuwarka yau:

1️⃣ Rubuta Assignments cikin minutes:
Kana da aikin gida ko project? AI zai baka tsari, summary, ko cikakken rubutu a sauƙaƙe, ba tare da wahala ba.

2️⃣ Ƙirƙiri hotuna masu kyau:
Kana son hoton realistic ko cartoon style? AI zai baka image mai kyau daga prompt ɗinka kawai.

3️⃣ Yi Video Script ko Ads cikin seconds:
Kana son video script na TikTok ko Instagram ad? Rubuta prompt ɗinka, AI ya samar da script ready-to-use.

4️⃣ Taimaka wa business ko school:
Daga flyers zuwa captions, ko daga homework zuwa research — AI zai rage lokaci, kuma ya ƙara inganci.

5️⃣ Learning & Creativity:
AI ba zai maye gurbin ka ba, amma zai taimaka maka ka zama smarter, da sauri ka fahimci sababbin abubuwa.

Kana son in koya maka yadda zaka fara amfani da AI yau don canza rayuwarka?
Rubuta “YES AI” a comments, zan turo maka step-by-step guide + ready-to-use prompts! 👇

Hashtags:

check comment for original pic
17/11/2025

check comment for original pic

Another pic
17/11/2025

Another pic

IDAN KANA DA BASIRAR RUBUTA LABARI TRAINING KADAN KAKE BUQATA WAJEN MAYAR DASHI HOTUNA KAMAR HAKAIDAN MA BAKA IYA BAAI Z...
17/11/2025

IDAN KANA DA BASIRAR RUBUTA LABARI TRAINING KADAN KAKE BUQATA WAJEN MAYAR DASHI HOTUNA KAMAR HAKA

IDAN MA BAKA IYA BA

AI ZAI TAIAMAKA MAKA WAJEN RUBUTA LABARI SANNAN DA MAYAR DASHI HOTUNA
DA VIDEOS

3AI TOOLS 3 da zasu canza rayuwarka idan ka koya amfani da su!1️⃣ ChatGPT – rubutu, research, ideas, kwaskwarima2️⃣ Gemi...
16/11/2025

3AI TOOLS 3 da zasu canza rayuwarka idan ka koya amfani da su!

1️⃣ ChatGPT – rubutu, research, ideas, kwaskwarima
2️⃣ Gemini / Claude – yana fitar da hoto, prompts, da bayanai masu tsabta
3️⃣ CapCut AI – yana baka voiceover, automatic captions, video templates

AMFANI GA KA’IDA:
– Students: assignments + summaries
– Business: flyers + scripts + ads
– Creators: faceless videos + content ideas

How to Create AI Pictures (Simple Tutorial)”🎨🤖 YADDA AKE ƘIRƘIRAR AI PIC A SAUƘAƘE (FOR BEGINNERS)STEP 1: Samu app 💬– Ge...
16/11/2025

How to Create AI Pictures (Simple Tutorial)”🎨🤖 YADDA AKE ƘIRƘIRAR AI PIC A SAUƘAƘE (FOR BEGINNERS)

STEP 1: Samu app 💬
– Gemini
– ChatGPT
– Leonardo AI
– Imagine Art

STEP 2: Ka rubuta PROMPT mai kyau
Misali:
“Create a high-quality realistic portrait of a Hausa man wearing a traditional white kaftan, clean background, natural lighting.”

STEP 3: Ka canza:
✔️ camera style
✔️ angle
✔️ clothes
✔️ background
✔️ pose

STEP 4: Save & edit a little (CapCut / Lightroom)

What is AI? (Simple Explanation)”Caption:🧠✨ MENENE AI, A SAUƘAƘE?AI ba wani abu bane face computer da ya iya yin tunani ...
16/11/2025

What is AI? (Simple Explanation)”

Caption:
🧠✨ MENENE AI, A SAUƘAƘE?
AI ba wani abu bane face computer da ya iya yin tunani kamar mutum — kamar gane hoto, fahimtar magana, da yin aiki ba tare da umarni ba.

Misalai na AI da kake amfani da su kullum:
🤖 Google Maps – yana faɗa maka hanya
🤖 TikTok – yana nuna maka videos da kake so
🤖 ChatGPT – yana baka amsa cikin seconds
🤖 Face Unlock – wayarka tana sanin fuskarka

TAMBAYA:
Ka tuna ranar farko da ka gwada AI?
Ka rubuta “YES” idan AI ya taɓa baka mamaki 👇

16/11/2025

labarin wani biri mai wayo

Ai Studio

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malamin Technology posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category