Anas Idris Muh'd
For Education and Learning
26/03/2026
KARATU MUKA ƊAUKO YI AKAN MAS'ALAR HOTO DOMIN AMFANIN MU DA SAURAN ALMAJIRAI BA HAYANIYA BA.
MARTANI KO WANIN SA GA WANI MUTUM BAI TASO BA HAR SAI MUN KAI KARSHEN LITTAFI INSHA ALLAHU.
Anas Idris Muh'd
FALALAR BOGI || Falalar Jabu a Tijjaniyya da ake zabarin Mabiya da su har a raba su da Addinin Gaskiya.
Anas Idris Muhammad
01) RUHUL ADAB (SIRRIN TIJJANIYYA)
📚Karatun Littafin Shehu Ibrahim Inyass📚
#روح الأدب لما حوى من حكم وأدب.
Laraba,
25/03/2026
Anas Idris Muh'd
25/03/2026
INA ALLAH YAKE? -Dallilan dake tabbar da cewa Allah (swa) yana Sama sun haura guda Ɗari (100) daga cikin:
1) Al-Qur'ani
2) Hadisai
3) Magabata cikin Sahabbai da Tabi'ai da Ɗaliban su.
Idan lokaci ya bayar da zama zamu kawo su Dalla-dalla Insha Allahu.
Anas Idris Muhammad
01) HOTO A MUSULUNCI:
📚Karatun Littafin Dr Jalo (H) 📚
#رأيتنا في الحبس الفوتوغرافي
تأليف الشيخ الدكتور إبراهيم جالو جالنوغو حفظه الله.
Talata,
24/03/2026
Anas Idris Muh'd
Click here to claim your Sponsored Listing.