Anas Idris Muh'd

Anas Idris Muh'd For Education and Learning

27/03/2026
KARATU MUKA ƊAUKO YI AKAN MAS'ALAR HOTO DOMIN AMFANIN MU DA SAURAN ALMAJIRAI BA HAYANIYA BA.MARTANI KO WANIN SA GA WANI ...
26/03/2026

KARATU MUKA ƊAUKO YI AKAN MAS'ALAR HOTO DOMIN AMFANIN MU DA SAURAN ALMAJIRAI BA HAYANIYA BA.

MARTANI KO WANIN SA GA WANI MUTUM BAI TASO BA HAR SAI MUN KAI KARSHEN LITTAFI INSHA ALLAHU.

Anas Idris Muh'd

25/03/2026

FALALAR BOGI || Falalar Jabu a Tijjaniyya da ake zabarin Mabiya da su har a raba su da Addinin Gaskiya.

Anas Idris Muhammad

25/03/2026

01) RUHUL ADAB (SIRRIN TIJJANIYYA)
📚Karatun Littafin Shehu Ibrahim Inyass📚
#روح الأدب لما حوى من حكم وأدب.
Laraba,
25/03/2026
Anas Idris Muh'd

INA ALLAH YAKE? -Dallilan dake tabbar da cewa Allah (swa) yana Sama sun haura guda Ɗari (100) daga cikin:1) Al-Qur'ani2)...
25/03/2026

INA ALLAH YAKE? -Dallilan dake tabbar da cewa Allah (swa) yana Sama sun haura guda Ɗari (100) daga cikin:

1) Al-Qur'ani
2) Hadisai
3) Magabata cikin Sahabbai da Tabi'ai da Ɗaliban su.

Idan lokaci ya bayar da zama zamu kawo su Dalla-dalla Insha Allahu.

Anas Idris Muhammad

24/03/2026

01) HOTO A MUSULUNCI:
📚Karatun Littafin Dr Jalo (H) 📚
#رأيتنا في الحبس الفوتوغرافي
تأليف الشيخ الدكتور إبراهيم جالو جالنوغو حفظه الله.

Talata,
24/03/2026
Anas Idris Muh'd

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anas Idris Muh'd posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share