Abukhalil TV

Abukhalil TV

Share

Tashar da ke ilmantarwa, nishaɗantarwa da kuma kawo labarai masu amfani �

16/09/2025

🎉 BARKA DA ZUWA ABUKHALIL TV 🎉

Assalamu Alaikum!
Muna farin cikin gabatar muku da wannan sabon shafi – Abukhalil TV 📺.

👉 Manufarmu ita ce:

Ilmantarwa ✨

Nishaɗantarwa 😄

Da kawo muku labarai masu amfani 🌍

Ku kasance tare damu don samun sabbin bidiyo, labarai, da abubuwa masu jan hankali a kullum.
Ku yi Like 👍, Ku yi Share 🔄, sannan ku gayyaci abokanku su biyo mu.

Abukhalil TV – Tashar da ke ilmantarwa, nishaɗantarwa da kuma kawo labarai masu amfani.

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Nigeria
Kano
700001