Menene SO?"

Menene SO?"

Share

Menene so? Tambayar da jama'a suke bada amsarta ta hanya da dayawa.

KUYI FOLLOW NA WANNAN PAGE DON SAMUN AMSOSHIN TAMBAYOYINKU AKAN SO DA SAURAN MU'AMALA TA RAYU...

21/12/2024
21/12/2024

Munfa san wannan amma muke Ζ™in yin aiki dashi

18/01/2024

Wannan shine akidarmu kuma burunmu

Ba zan taba cin amanar tsohon gwamnan Kano Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ba - Abba Gida-gida

07/11/2021

Fatan Alkhairi
Ma'abota
Love
πŸ’•

24/01/2020

πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
BABU SHAKKA ANA CEWA SOYAYYA ITACE MAHADIN RAYUWA..
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
AMMA A WASU LOKUTAN SOYAYYA MATSALA TAKE ZAMEWA RAYUWA..

😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍

Na kamu da matsanancin Sonta sai dai anyi rashin sa'a halinmu bai zo daya da nataba...

Biyomu kuji dalili :::...........

02/07/2015

Assalamu Alaikum.

ma'abota soyayya wannan PAGE yana muku fatan alkhairi da fatan ALLAH ya karbi ibadunmu. ameen

24/02/2015

Sarauniyar Masoya FACEBOOK a Negeria.

Gaba kadan za ku ji Sarkin Masoya FACEBOOK:-

22/02/2015

&&&&&&&&&&&&&&&&&&&&&&&&&&&&&&&

( FAHINTAR MASANA SOYAYYA )
++++++++++++++++++++++++++

A fahintar da masana harkar soyayya ta zahiri sukayi, sun gano cewar dayawa daga cikin MATA suna yin soyayyane a rashin sanin wanda yadace su SO.

Mata sunfi son:- MAKARYACI-MAYAUDARI-MAHAKINCI- MARA KUNYA.

Na san zaku tayin mamaki da jin haka. Amm ku biyomu za ku ji dalilin mu na fadin haka.

19/02/2015

Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯Β₯

MATSALAR (MATA):-
````````````````````````
Dayawa daga cikin "Yan MATA suna son masoyi makaryaci, kuma basa iya tan-tance karya da gaskiyar masoyinso.

`````
````
```
``
`
TAMBAYA:- Tsakanin (MAZA) da (MATA) wayafi yaudara???

= Ni dai na ce:- NAMIJI yafi iya karya da yaudara.

Fada mana naka fahintar.

Photos 07/02/2015

{{{{{{{{{{{{{{{{{{{{{{{{{{{}}}}}}}}}}}}}}}}}}}}}}}}}}}
~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~



Wannan (PAGE) mai suna a sama zai kawo wa Members wasu hanyoyi na mallakar MUJI ko SAURAYI cikin sauki batare da ziyartar BOKABA.

Gaba kadan kuma zai kawo hanyoyin da za ka bi MATARKA ko BUDURWARKA ta rika girmamaka ta ko waca hanya.

Ka biyomu da saurara:.)

Photos 02/02/2015

>
~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~
(TANBAYOYI HUDU GAME DA (SO)

1) ABU DAYANE (SO)
2) KUMA ANA GANE (SO) TA HANYA DAY.
3) ANA CIN RIBA DAYA A SANADIN (SO).
4) ANA SAMUN NAKASU ME YAWA A SANADIYYAR (SO)
....
...
..
.

4) DUKA ABU UKUNNAN GUDA DAYANE AMSARSU.

Bamu amsar daya daza ta dauki nauyin amsa wannan tambayar.
Sai mun jiku:-

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Address


Nassarawa
Kano
ZIPCODE