Sakon Sadiq Sani Sadiq Ga 'Yan Nigaria 🇳🇬
Kuyi follow na Shafinmu AMN Hausa domin samun Muhimman Labarai
AMN Hausa
ku Kasance da AMN HAUSA 🌍
Domin Samun Labarai, Video da Bayanai Cikin Harshen Hausa Daga Nigeria 🇳🇬 da Kasashen Ketare.
Abin Birgewa Yadda Yaron nan ya Yabi Sayyida Fadima 'Yar Annabi ﷺ ❤️
kuyi Follow na Shafinmu AMN Hausa kuyi Share
Martanin H.E Aminu Abdul Salam Gwarzo Akan Prof. Usman Yusuf
Kuyi follow na Shafimu AMN Hausa Domin Samun Ingantattun Labarai
A Binciken da Mukai Peter Obi ba Makiyin Arewa Bane Duk Wannan Maganar da Akeyi Akansa, Karya Ake Masa.
Cewar Barrister Abba Hikima
kuyi follow na Shafinmu AMN Hausa Domin Samun Ingantattun Labarai, kuyi share
Mawaƙin Soyayya, Umar M. Sharif, ya kammala karatun kimiyyar siyasa a jami'ar A.B.U Zariya.
Wane Fata zakuyi Masa??
Kuyi follow na Shafinmu AMN Hausa domin samun Muhimman Labarai
Yanzu na yanke shawarar zabar Obi da Kwankwaso a sama. Sauran matakai kuma zamu jira muga wadanda jam’iyyun siyasa zasu fitar.
Zan bayyana dalilai na nan gaba.
Ya fadi hakane ne a Shafinsa Sada Zumunta..
Kuyi Follow AMN Hausa domin samun Ingantattun Labarai
Engr. Rabi'u Musa Kwankwaso yayi magana akan yadda wasu 'yan Adawa Basu damu da magana akan Talaka ba....
Kuyi follow na Shafinmu domin samun muhimman labarai
Tabbas Zamu Bawa America Mamaki idan Har taci Gabada Yaki Damu..
Kuyi follow na Shafinmu domin samun muhimman labarai
Banyi Mamakin Maganganun Leader ba, Koda Yake Tijjani Gandu Yace Mana ba Leader Bane...
Daman In Kana Cikin Mutane Nagari Ana Saran Zaka Zama Nagari Haka Inka Shiga Cikin Mutane Marasa Daraja Dole ka Zama Irinsu.
Cewar Prince Al'ameen
Kuyi follow na Shafinmu AMN Hausa domin samun Ingantattun Labarai
Ka ce shiru ibadah ne, kuma ka ce zaka bude bakinka. Ka daina ibadar kenan!
Very confused person!
Cewar Mahmud Galadanci II
Yau kenan a taron 5 Million Voice, Wanda Su kazo don nuna goyon bayansu ga Sen. Engr. Rabiu Musa Kwankwaso a jam'iyyar NDC
kuyi follow na Shafinmu don samun labarai
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Website
Address
Kano