25/05/2026
Dabbobin Layya
Ana yin layya ne da dabbobin ni’ima wadanda su ne:
1. Rakumi ko rakuma, (Daga ahekara 5)
2. Sa ko saniya (Daga ahekara 2).
3. Rago ko Tinkiya (Daga wata 6).
4. Bunsuru ko akuya (Daga shekara 1)
Sunnah da'awa