28/07/2021
ZUWA GA MAKIYA ANNABI (S.A.W) NA CIKI DA NA WAJE....
Da farko dai....
ALLAH YA TSINE MUKU ALBARKA
ALLAH YA WULAKANTA KU
ALLAH YA TOZARTA KU
ALLAH YA LA'ANCE KU
ALLAH YA KASKANTAR DAKU
ALLAH YA FIRGITA KU
ALLAH YA KWACE DUK ABINDA KUKE TAKAMA DASHI
Sannan ya kamata kusani cewa...
Hakika manzan Allah (s.a.w) shine mafi girman halittar Allah, kuma shine mafi darajar halitta haka zalika shine kyawun dabi'u a cikin halittar Allah KO KUNKI KO KUNSO...
Kalmomin ku da zantukan ku bazasu taba rage komai daga abinda Allah ya bashi ba domin kuwa shi ma'aikin Allah a duk minti darajar sa hauhawa take kamar yadda wani malami ya fassara wannan aya mai zuwa.
وَلَلْآخِرَةُ خَيْرٌ لَكَ مِنَ الْأُولَى
Duk minti darajar manzon Allah tana kara karuwa fiye da mintin baya.
Ku sani kakanninku kafiran makka da kuma su Ibn Saloul sunyi sungama, kuma bata mana da kukai sakamakon taba masoyin mu zamuyi iya kokarin mu wajen ganin cewa mun tsaya wajen kariya, sannan kuma mu dora da Adduar Allah ya ruguza tanadin ku.
A karshe muna rokon Allah kayi dadin tsira da Aminci abisa Mafificin Halittar ka (s.a.w) da Iyalansa, da sahabban sa da masu biye musu da kyautayi har zuwa ranar sakamako.
~Malam prince👑