Duniya Ina Labari

Duniya Ina Labari

Share

fadakarwa, ilimantarwa, nishadantarwa, wa,azantarwa,.

15/06/2023

Mu Hadu A Comment Section Mu Tallafi Juna, Wacce Sana'a Kake son Farawa Amma ka Rasa Hanya, Zaka Iya rubuta Sana'ar Domin A hadu A nunawa Juna Hanya, Wanda Allah ya Kaddara ya Sani ya taimakawa Wanda Bai Sani ba, ✍️

15/06/2023

Yadda titin Katsina Road dake birnin Kano ya kasance a wannan dare.

15/06/2023

Kùngiyar Kwallòn Kafa Ta Bayern Munich Ta Cire Kanta Daga Cikin Kungiyoyi Dake Zawarciń Diclen Rice, Sakamakoń Yana Gaf Da Kammala Komawa Kungiyar Kwallòn Kafa Ta Arsenal, GiveMeSport

15/06/2023

Gwamnatin Jahar Kano ta sanyawa wasu rukunin gidaje da ke Polytechnic Jan fenti na Hukumar KNUPDA shin menene ra'ayin ku ?

15/06/2023
15/06/2023

AŃ YANKA TÀ TASHI: Gwamnatin Kanò Ta Buƙaci Ganduje Ya Mayarwa Al'umma Kuɗinsu Da Ya Karɓar Da Sunan Siyar Musu Da Filin Masallacin Idi

Gwamnatin jihar Kanò ta buƙaci tsohon gwamnan Kano Ganduje ya mayarwa al'umma kuɗinsu da ya karɓa da sunań siyar musu da Filin Masallacin Idi.

Gwamnatiń jihar ƙarƙashin Gwamna Abba K. Yusuf, ta nemi mutanen da s**a sayi filayen da su kawo shaidar sa kuɗi a asusun jihar Kano domin ta biyasu diyya, ammaai masu guraren sunce ba'a cikin asusun jihar Kano s**a zuba kuɗin ba.

Ana dai zargin wani ɓoyayyen asusun Ganduje mutanen s**ai ta zuba kuɗin.

15/06/2023

Hoto: Sarkin Kano Na 14 Muhammadu Sanusi ll yayin ganawa da shugaban kasa Bola Tinubu.

15/06/2023

Allah bamv zaman lafla

29/08/2022

GAJEN HAKURI| Bayan Ya Sha Fiya-fiya Saboda Ba A Biyashi Kudin Kwangilar Da Yayi Ba.
Daidai Lokacin da Yake Shure-Shuren Mutuwa Sai Ga Alart Na Naira Miliyan 200 Ya Shigo.

Ina Mafita?

Wanne darasi kuka dauka a wannan labarin?

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address

Kano
Kano