Madarasatul Ansarun Nabiyyi Islamiyya

Madarasatul Ansarun Nabiyyi Islamiyya

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Madarasatul Ansarun Nabiyyi Islamiyya, Religious school, Kano.

Makarantar Madarasatul Ansarun Nabiyyi Lildarasatul Islamiyya makaranta ce ta koyar da Alkur’ani mai girma, Hadisi da ilimin addini domin tarbiyyar yara da matasa bisa tafarkin Sunnah.

25/05/2026
02/03/2026

Ya Allah 🥹💔

02/03/2026

🌙 Nasiha ta Musamman a Watan Ramadan 🌙

Muna taya al’ummar Musulmi murnar shigowar watan Ramadan mai albarka. Wannan wata ne na rahama, gafara da ‘yantarwa daga wuta.

Mu dage da azumi, sallah, karatun Al-Qur’ani da yawaita istigfari. Mu gyara halayenmu, mu kyautatawa juna, mu taimaki marasa galihu, mu nisanci sabo da husuma.

Allah Ya sa mu dace da alkhairan da ke cikin wannan wata mai girma, Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana zunubanmu. 🤲

Madarasatul Ansarun Nabiyyi Lildarasatul Islamiyya
Allah Ya ƙara mana fahimta da tsoronSa.

26/01/2026

Sabon gini ga Madarasatul Ansarun Nabiyyi Lildarasatul Islamiyya, A ƙarƙashin jagorancin Malam Muhiddeen Dauda Idris, Allah Ya albarkaci makarantar da sabon gini.
Allah Ya sanya alheri da ci gaba.

26/01/2026

Assalamu Alaikum! 🙌🏻

Nan ba da dadewa ba za mu canza sunan Page ɗinmu zuwa:
Madarasatul Ansarun Nabiyyi Lildarasatul Islamiyya

Shafin zai kasance don darussa, fadakarwa da tarbiyya bisa koyarwar Sunnah.

26/12/2025

Jumma’at Mubarak. 📿🕌

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

Kano