Su Waye 'Yan Shi'a?

Su Waye 'Yan Shi'a?

Share

Asalin shi'anci. Kashe-kashen ta. Manufofinta. Me suke fada akan sahabbai.

11/12/2025

Pls cikin yan Shi'a akwai wanda zai iya sanar da ni dalilin buga hannu sau uku bayan idar da Sallah; da sujuda akan dutse? Nagode!

23/09/2024

HAR YANZU KUN KASA BAMU AMSAR WAƊANNAN TAMBAYOYI YAKU MABIYA ADDININ TSOHUWAR DAULAR BAUTAR WUTA:

1- MENENE AL'UMMA TA AMFANA DASHI A GAIBAR DA IMAMINKU NA 12 ƊAN ASKARI YA SHIGA CIKIN KOGO???

2- SHIN WANNE AIKI AKA KALLAFAWA IMAMINKU NA KOGO ƊAN ASKARI YA AIWATAR AYAYIN GAIBAH???

IDAN AKWAI ƊAN SHI'A MAI HANKALI KUMA MAI ILIMIN SHI'ANCI INA NEMAN AMSA, BANDA HAURAGIYA KO ZAGI KO DOGON KWATANCE???

03/07/2022

أيها الرافضي الذي تفتخر بأنك رافضي ...هل تستطيع أن تأتي بآية واحدة محكمة عن إمامتكم المزعومة ؟!

08/06/2022

Suwaye Yan shi'a

Adakaceni...

05/01/2022

Asalin Shi'a tafitone daga aqidar majusawan mutanen farisa
Menene Ra'ayinku akan haka

Su Waye 'Yan Shi'a? 29/11/2020

Masha Allah munshigo afusace domin kwankwatsar jikokin maguzawan farisa masu bautar makomarsu wato wuta

Su Waye 'Yan Shi'a? Asalin shi'anci. Kashe-kashen ta. Manufofinta. Me suke fada akan sahabbai.

18/08/2020

As salamu alaikum
´Yan uwa masu al-barka wadan da s**a yi Like na wannan page mai suna a sama.
Muna shirya-shiryan fara rubutu a kan wannan shapi nan ba da dade wa ba.
Insha Allahu.

25/12/2017

"...... Manzon Allah [S.A.W] Yace:Kada ku zagi sahabbaina, idan dayan ku zai ciyar da dutsan uhudu na zinare ba zai kai mudu dayan su ba, ko rabin sa'.
Jama'a a kara yi mini uzuri nan gaba kadan zan fara bayani akan makasudin bude wannan page din.
NA GODE"

12/01/2017

As salamu alaikum:- Jama'ar wannan page din, ina dada baku hakuri akan har yanzu ban fara rubutu akan makasudin bude wannan page din ba, hakan ya samo asali ne akan rashin yawan wadan da s**ayi na wannan page din, amma insha Allahu nan gaba kadan zan fara. .

Photos 03/05/2015
Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address


Nil
Kano
123456