Intisharuddin Islamic School

Call Contact the school

Intisharuddin Islamic School ✓Haddar Al-Ƙur'ani da Tajwidi
✓Aƙidah da Tauhidi
✓Arabiyyah, Nahwu, Sarfu, Adabi, dss.
✓Hadisi (riwayah da dirayah)
✓Fiƙhu da Usulul-fiƙh
✓Tarihi da Siyasa

Takardar tattara bayanai na wasu daga cikin ɗaliban Daura da s**a kammala izun farko na Suratul Baƙarah:
08/08/2026

Takardar tattara bayanai na wasu daga cikin ɗaliban Daura da s**a kammala izun farko na Suratul Baƙarah:

Ku taimaki ƴaƴanku su cimma muhimman abubuwa cikin ƙanƙanin lokaci kuma su ribaci lokacin hutunsu:
29/07/2026

Ku taimaki ƴaƴanku su cimma muhimman abubuwa cikin ƙanƙanin lokaci kuma su ribaci lokacin hutunsu:

Assalamu alaikum warahmatullah:Wannan makaranta mai albarka na sanar da al-ummar musulmi Daura da ta shirya gabatarwa a ...
27/07/2026

Assalamu alaikum warahmatullah:
Wannan makaranta mai albarka na sanar da al-ummar musulmi Daura da ta shirya gabatarwa a lokacin hutun makarantun boko na sati biyar da za a shiga. Ga tsare-tsaren kamar haka:

08/05/2026

Professor Sabiu Moussa Niamey:

15/02/2026

Intisharuddin Islamic School na jajantawa al-ummar musulmi, musamman ƴan kasuwar singa da ke Jihar Kano, bisa ibtila'in da ya faru na gobara a jiya zuwa yau. Allah ya mayar da mafi alkhairin abun da aka rasa, Allah ya kiyaye afkuwar makamancin haka a nan gaba.

09/01/2026

Abdulmalik Muhammad

Taraba State

06/01/2026

فما ظنكم برب العـٰلمين؟

06/01/2026

أبيات قصر المنفصل

06/01/2026
20/12/2025

Address

169 Sani Bello Street Gama Nasarawa LGA
Kano

Telephone

+2348024981922

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Intisharuddin Islamic School posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Intisharuddin Islamic School:

Share

Category