KURNA Academy international school

KURNA Academy international school Kurna Academy International School. (Play Group Nur. Pri. Sec. & Islamiyya). مدرسة كرنى إ? This page is a Page of Kurna Academy International School.

There are Different Sections In this School �

21/06/2024

Dalilin zuwanka Duniya shi ne: don ka yi addini, don ka bauta wa Allah.

🗣️ Sheikh Guruntum Hafizahullah.

18/05/2022
KURNA ISLAMIYYA TSAMIYA BABBA GEZAWA L.G.A. Kano.A Madadin Malamai da Iyayen YaraMuna Farin cikin gayyatar Al-ummar Musu...
08/11/2021

KURNA ISLAMIYYA TSAMIYA BABBA GEZAWA L.G.A. Kano.

A Madadin Malamai da Iyayen Yara

Muna Farin cikin gayyatar Al-ummar Musulmi
Zuwa wajen saukar karatun Al-Ƙur'ani Mai Girma

KARO NA HUDU (04) NA ƊALIBAI SABA'N DA BAKWAI (77)

Wanda za a yi kamar haka:

Rana: Lahadi 14/11/2021m 09/04/1443H
Lokaci: 10:00 Na Safe
Wuri:Sabon Wurinta na din-din-din Layin Transformer Tsamiya Babba.

UBAN TARO
⚫Mai Girma Dagacin Tsamiya Babba
Alhaji Jibrin Jafar Muhammad Hodi

BABAN BAƘO NA MUSAMMAN
⚫Hon. Hudu Usman Zainawa.
Shugaban Ƙaramar Hukumar Gezawa

MAI MASAUKIN BAƘI
⚫Hon. Musa Ado Tsamiya Babba
Tsohon Wakilin Gezawa da Gabasawa A Majalisar Tarayya

BABBAN BAƘO
▶️Hon. Isyaku Ali Ɗanja.
Ɗan Majalisa Mai Wakiltar Gezawa

MAI GABATAR DA TARO
Malam Abubakar Abdullahi

MALAMAI MASU JAWABI
▶️ 👳‍♀️Malam Shaibatulhamdi Umar
▶️ 👳Gwani Zubairu Al-Misriy

MANYAN MALAMAI
👳Sheikh Bukhari Auwal (Limamin Tsamiya Babba)
👳‍♂️Sheikh Zakariyya Bala
👳‍♂️Sheikh Isah Abdullahi (Abú Zahra')
👳‍♂️Sheikh Abubakar Abbas Hotoro
👳‍♂️Sheikh Lawi Salisu Tsamiya
👳‍♂️Sheikh Abubakar Yusuf
👳‍♂️Sheikh Jamilu Abdulƙadir Farawa

MANYAN BAƘI
🔶Sen. Aliyu Sani Madakin gini.
Ɗan takarar sanatan Kano ta Tsakiya
🔶Hon. Mustapha Bala Dawaki (Ɗan Majalisar Tarayya mai Wakiltar Dawakin kudu da warawa)
🔶Hon. Aminu Sale Uba. Sakataren Ƙaramar Hukumar Gezawa
🔶Hon. Shamwil Abdulƙadir Isa Tsamiya
🔶Hon. Nazifi Bala Tsamiya Babba
🔶Alhaji Nasir Mustapha
🔶Hon. Bashir Nayarima Shugaban PDP Gezawa
🔶Hon. Sabi'u Nuhu (Kansilan Tsamiya Babba)
🔶Alhaji Saleh Uba Garawa
🔶Alhaji Abdulkarim Garawa
🔶 Alhaji Izzuddeen Abubakar
🔶Alhaji Lawan Garba Tsamiya
🔶Alhaji Badamasi Tsamiya Babba
🔶Alhaji Isyaku Tsamiya Babba
🔶Alhaji Muhammad Alhassan Tsamiya
🔶Malam Sani Bello Tsamiya Babba

ƊALIBAI MASU SAUKA
01. Abdullahi Sani Abdullahi
02. Alhassan Saleh Alhassan
03. Bashir Abdurrazak
04. Jami'u Umar Tukur
05. Miftahu Salisu
06. Mahammad Salisu
07. Mahmud Kabiru Muh'd
08. Mustapha Muh'd Adam
09. Nazifi Muhammad Tukur
10. Nura Isa Muhammad
11. Saifullahi Husaini Sulaiman
12. Saifullahi Salisu
13. Sulaiman Ya'u
14. Ya'u Ibrahim Saleh
15. Yusuf Suraj Sani
16. A'isha Abubakar
17. A'isha Idris Sulaiman
18. A'isha Ishaƙ Abubakar
19. A'isha Sa'id Abubakar
20. A'isha Yusuf
21. Amina Idris Sulaiman
22. Amina Muhammad Adam
23. Amina Salisu Jafar
24. Amira Ibrahim Sulaiman
25. Bilkisu Sani
26. Baraka Mika'il
27. Baraka Muhammad Adam
28. Fatima Abdullahi Isma'il
29. Fatima Halliru Imam
30. Fatima Hamza Ja'afar
31. Fatima Isa Muhammad
32. Fatima Saleh Uba
33. Fauziya Yakubu
34. Firdausi Ja'afar Jibril
35. Firdausi Ya'u
36. Hadiyya Balarabe
37. Hafsa Ibrahim Saleh
38. Hafsa Muhammad Auwal
39. Hafsa Muhammad Bello
40. Hauwa'u ibrahim
41. Hauwa'u Mika'il Sani
42. Humairah Wada
43. Jawahira Salisu
44. Khadija Auwal
45. Khadija Badamasi Abubakar
46. Khadija Ibrahim
47. Khadija Jibril
48. Khadija Rabi'u
49. Khadija Saleh Abdullahi
50. Mariya Jibril
51. Mariya Nura Aminu
52. Maryam Aliyu
53. Maryam Aliyu Tahir
54. Maryam Saleh Ubah
55. Maryam Shuaibu
56. Maryam Umar
57. Nusaiba Muhammad Ja'afar
58. Rafi'ah Abubakar
59. Rahinatu Auwal Imãm
60. Ramlat Ado Shehu
61. Rashida Ibrahim
62. Rukayya Saleh Abdullahi
63. Sadiya Abdullahi Saleh
64. Sadiya Abdullahi Isma'il
65 Sadiya Aliyu
66. Sadiya Badamasi Abubakar
67. Sadiya Lawal Abubakar
68. Sadiya Muhammad Ya'u
69. Shamsiyya Isa Muhammad
70. Shamsiyya Muhammad
71. Surayya Muhammad Ya'u
72. Ubaida Ya'u
73. Ummi Salisu
74. Zahrã'u Hassan
75. Zahrã'u Basiru Inuwa
76. Zaliha Yahya Saleh
77. Zinatu A. Lawal

SAƘO DAGA HUKUMAR MAKARANTA.

08/11/2021

Primary Two Creative art
28/04/2021

Primary Two
Creative art

KURNA ISLAMIYYA TSAMIYA BABBA. WANNAN MAKARANTA MAI SUNA A SAMA, TANA SANAR DA DUKKANIN IYAYEN ƊALIBAN WANNAN MAKARANTA,...
12/04/2021

KURNA ISLAMIYYA TSAMIYA BABBA.

WANNAN MAKARANTA MAI SUNA A SAMA, TANA SANAR DA DUKKANIN IYAYEN ƊALIBAN WANNAN MAKARANTA, CEWA SAKAMAKON ZUWAN WATAN AZUMIN RAMADAN, TA SAUYA LOKUTAN ZUWA MAKARANTA KAMAR HAKA.

ƳAN TAHFEEZ

ASABAR: 7:00AM ZUWA 1:00PM

LAHADI: 7:00AM ZUWA 1:00PM

ƳAN ISLAMIYYA:

ASABAR: 10:00AM ZUWA 1:00PM

LAHADI: 10:00AM ZUWA 1:00PM

LITININ: 2:00PM ZUWA 4:00PM

TALATA: 2:00PM ZUWA 4:00PM

LARABA: 2:00PM ZUWA 4:00PM

SAƘO DAGA HUKUMAR MAKARANTA

Today during school 🏫 Assembly
10/11/2020

Today during school 🏫 Assembly

24th January 2020
24/01/2020

24th January 2020

Today 1st assembly on our resuming to school
13/01/2020

Today 1st assembly on our resuming to school

Address

Add: Ring Road Eastern By-pass, Kano. Off 3Km Tsamiya Babba Village Road Transformer Line. Tsamiya Babba Gezawa L. G. A Kano
Kano
3KMEASTERNBYPASSRINGROADKANOSTATELARABARABASAWAROAD/TSAMIYABABBAROAD

Opening Hours

Monday 07:00 - 13:00
14:30 - 21:00
Tuesday 07:00 - 13:00
14:30 - 21:00
Wednesday 07:00 - 13:00
14:30 - 21:00
Thursday 07:00 - 13:00
14:30 - 18:00
Friday 07:00 - 12:00
Saturday 07:00 - 12:30
14:30 - 21:30
Sunday 07:00 - 12:30
14:30 - 21:30

Telephone

+2348034936284

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KURNA Academy international school posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to KURNA Academy international school:

Shortcuts

Share

Category