Hausa vibes

Hausa vibes

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausa vibes, Education Website, Kano.

10/05/2026

Ku karasa mana wannan karin maganar "Wari yake .......?

04/12/2025

Ina Hausawan suke ku bamu amsar wannan tambayar.
Kano State
Jigawa State
Katsina State
Borno State

26/08/2025

Albarkacin ranar Hausa ta Duniya, Mun tattauna da Muhammadu Usaini Gala Sumaila fitaccen mai sharhi a kan harshen Hausa.


Jigawa State
Kano State
Kaduna State
Borno State
Katsina State
Hausa vives

25/08/2025

Albarkacin ranar Hausa.

Ku dai kuci gaba da kasancewa da wannan shafi domin Karuwa da juna.

Hausa Vibes 👍

16/08/2025

Kulin Kuli fita.............

15/08/2025

Duk Dokin daka gani daure da siddi, kuma babu kowa a Kansa............?

15/08/2025
15/08/2025

Muna muku brk da kasancewa da mu a wannan shafi. 🙏

Wannan shafi ya shirya tsaf wajen kawo muku abubuwan da s**a shafi Al'adu da kuma salon sarrafa harshen Hausa, da nufin wasa kwakwalwa tare da nishadi.

Ku dai ku bibiye mu domin mu karu da juna baki daya.

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Kano
700001

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00