Bege TV

Bege TV

Share

Multimedia Begen Muhammadu Sallallahu Alaihi Wa Alihi Wasallama

24/05/2026

Sarkin Gida na Manzon Allah SAW

24/05/2026

Karatu zezo gobe Litini 25/05/2026 tare da Malam Yakub adamu sahiburrad nguru mai taken

RAMIN ƘARYA zuwaga Impossibli

kai tsaye shafi Facebook mai suna da'awatul Haqqi online TV

24/05/2026

Akwai aiki a gaban Malaman MaJA, domin abun da s**a tsara shi ne, dakushe tasirin Sheikh Abduljabbar Kabara RTA a tsakanin wannan dambarwa ta Muƙabalar wasan kwaikwayo da shari'ar rainin Hankali da s**a shirya. A tunaninsu Malaminmu zai fito kowa yana ƙyamarsa
😁😁😁😁😁
Kun Makara Ya'yan Tumakai

24/05/2026

Wani ya yi kwanan baƙin ciki fa, ganin cewa har yanzu Sheikh Abduljabbar Kabara RTA tasirinsa ya fi na Shehunnansa, Ustazansa da Allolinsa da Gumakansa a zukatan masoya Annabi Muhammadu SAW

Photos from Bege TV's post 24/05/2026

Allah SWT ne kaɗai yake mana aikin, ba tsimi babu tanadi

24/05/2026

Complete P2 Jahilin Dakta a BUK
Rainin Hankali da Rainin Wayo ya Ƙare: Jama'a ku yi watsi da Muƙabalar wasan Kwaikwayo, da Shari'ar Jahilci da wauta da aka yi ga Sheikh Abduljabbar Kabara RTA a zamanin mulkin Ganduje Asharari.

Photos from Bege TV's post 24/05/2026

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN
😥😥😥😥
Yanzu muke samun labarin rasuwarsa wato Ɗaya daga cikin iyayenmu kuma Babban Shehun Ɗariqar Qadiriyya Sheikh Fadilu Haido Fagge Kano, Allah Ya jikansa da rahama.
In Sha Allah za a yi Jana'izarsa, gobe Lahadi da misalin ƙarfe 10:00 na safe, a Unguwar Fagge, gidan Haido da ke Fagge C, Kano.
Muna roƙon Allah Madaukakin Sarki Ya gafarta masa, Ya haskaka kabarinsa, Ya sanya shi cikin Aljannatul Firdausi, Ya kuma ba iyalansa da masoyansa hakuri da juriya. Albarkacin Annabi Muhammad saww.
Ameen Ya Allah 🤲

23/05/2026

Yaya ake ciki ne da batun yaki da Zalunci ɗin da Pantami zai shiga, ko ya fasa ne?

Photos from Bege TV's post 23/05/2026

Ko a jikinmu, Adalci dole a yi shi ko mutum zai haɗiye zuciya ya mutu

23/05/2026

Complete P1
Rainin Hankali da Rainin Wayo ya Ƙare: Jama'a ku yi watsi da Muƙabalar wasan Kwaikwayo, da Shari'ar Jahilci da wauta da aka yi ga Sheikh Abduljabbar Kabara RTA a zamanin mulkin Ganduje Asharari.

23/05/2026
Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address


Abdullahi Wase Road
Kano
700251