20/05/2026
اللهم صل وسلم وبارك عليه
Assalamu Alaikum wa rahmatullahi!
wannan forum mai albarka an kafa shine Don samar da hadin kan makarantun islamiyyu dake bin manhajin ahlussunnah wal jama'a dake fadin jihar kano da kuma samar da dama ta yin magana da murya daya don samar da ci gaba.
20/05/2026
اللهم صل وسلم وبارك عليه