Mukaru da juna

Mukaru da juna Inawa kowa da kowa fatan alkhairi Allah yahada kowa da rabonsa

06/09/2025

Rufai Dayyabu

06/09/2025
17/08/2025

Yan kowa fatan alkhairi

Inawa kowa da kowa fatan alkhairi Allah yahada kowa da rabonsa

Na je gidansu domin neman auranta. Muna zaune da iyayenta da ƴan uwanta sai na hangi ƙanwarta.Ban taba ganin mace mai ky...
16/08/2025

Na je gidansu domin neman auranta. Muna zaune da iyayenta da ƴan uwanta sai na hangi ƙanwarta.

Ban taba ganin mace mai kyawun ƙanwar b, kamar ita ta halicci kanta. Na rinƙa satar kallonta ta gefe.
Ita ma da ta fahimci ina kallonta sai t rinƙa kallona tana kaɗa mini Idanu.

Bayan kwana biyu sai aka kirani a waya, ko da na ɗauka sai na ji ashe ƙanwar budurwata ce. Ta ce, ka zo yanzu-yanzu akwai abin da ya faru..

Ko da zuwana sai na tarar da ita ta fesa kwalliya, ta kalle ni ta ce, naga alamar kana ƙaunata sosai. Na kiraka don ka ɗauke ni mu fita waje mu shaƙata.

Ya juya ya nufi motarsa b tare d ya ce mata ko ƙala ba. Sai ya ji mahaifinta yana cewa, Madallah da Ɗa na gari, haƙiƙa ka ci jarrabawa kuma yayarta ta ce a yi maka albishir ta bar maka ita ka aura..!!

Ya ce, na godewa Allah da ba a ganin abin da yake cikin zuciya, wallahi juyawa na yi domin na buɗe mata ƙofa ta shiga mota mu fita.....!!!

Kuyi following dina domin samun wasu labaran masu dadi Sosai
Fanzeyath Library's ✍️✍️✍️

16/08/2025

Address

Jajira Raod
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mukaru da juna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share