09/04/2026
Nasihohin Musulunci
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nasihohin Musulunci, Education Website, Alaramma Ridwan Street, Kano.
Wanann Page anbudeshi ne domin fadakarwa da tunatarwa ta hanyar karatuttukan da malaminmu Malam Ridwan Ibrahim mai jama'a ke gabatar wa a majlisai daban-daban, litattafai daban - daban-daban bisa sunna ta Annabi Muhammad S A W.
09/04/2026
18/02/2026
RAMADAN TAFSEER
DAY ONE 001
In Sha Allah Yau 01 Ramadan 1447 =18 February 2026
Malam Sheikh Ridwan Ibrahim Adam zai fara gabatar da tafseer.
Guri :
🕌Masallacin Alaramma Ridwan Darmanawa
Lokaci :
⌚Bayan Sallar la'asar zuwa abin da ya sawwaka
_Domin samun wannan Karatu (Tafseer) da ma waninsa na Malam Za ku iya bibiyanmu a wadannan zauruka:_
*TELEGRAM 👇
https://t.me/+5mfSceJpNHxhYzk0
*FACEBOOK PAGE 👇
https://www.facebook.com/profile.php?id=100063867411831&mibextid=ZbWKwL
https://facebook.com/groups/877309422957468/
https://www.facebook.com/edrees.eljuhany
*WHATSAPP 👇
https://chat.whatsapp.com/LmbWCFHmRBC6OTzJ6lhomg
TIKTOK 👇
https://tiktok.com/.ridwan.ibrahim
ALLAH YABADA IKON HALARTA YA AMFANEMU DA ABIN DAZAMU SAURARA 🤲
13/02/2026
RAMADAN TAFSEER REMINDER⚠️🎗️
Saura kwana shida 6 In sha Allah
أللهم بلغنا رمضان بالصحة والعافية يارب العالمين 🙏
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Kano