17/04/2026
Assalamu alaikum ƴan uwa masu albarka,dubun gaisuwa da fatan alkhairi izuwa gareku ,naku almajirin ku dalhatulkhair,ƴan uwa a gobe 17/4/2026 za'a asami haɗuwar wata da rana, muƙarana tsakanin wata da rana inda za'a haifi jin jirin watan zulƙi'ida a gobe juma'a 12:51,inda zai kasan ce ranar asabar itace ɗaya ga watan zulƙi'ida,
kamar yadda aka saba indai Allah ya ara mana lokaci muna fito da muhimman lokuta duk wata,ba don minfi kowa sani ba sai don mu tunatar da juna ,yauma a gur guje ga a goben juma'a 17/4/2026 tundaga ƙarfe 6:30 na yamma har zuwa 2:30 na rana ,rana Lahadi ƙamar yana gidan sharafin sa ga zuhara itama a gidan ,daga jamuar zuwa lahadi fara
Akin farin jini muhabba janyo customer
Fara sabon abu ,yana da muhimmanci gini buɗe shago ɗaura aure fara kasuwa bude kamfani addu'ar neman wadata wannan lokacin sune, ka tabbata akwai muhimmin abu da zaka ƙullashi awannan lokacin
Lokacin na biyun
Daga ranar talata 21/4/2026 8:40 na dare har zuwa ranar Alhamis 8:30 na dare 23/4/2026 ƙamar ɗin zai kasan ce a gidan sa yafi sharafi ƙarfi,ga kuma mushtari a gidan yana sharafi in kana jin ana cewa dare ɗaya Allah kanyi bature to wallahi irin wannan lokacin ne, wannan lokacin bansan yadda zan kwatanta ƙyansa ba ,kawai komai girman abinda kake nema ka roƙa a wannan tsakanin lallai za'a ga biyan buƙata ba zato ba tsammani , indai ba jikin mutum ke da matsala ba , taurari sunyi tsayuwa mai kyau a wannan lokacin ,rashin jini rashin tsagawa ,a dena wasa da lokutannan fa ,kamar damina ce in ta wuce sai ɓaɗi
Akwai sunan Allah da muka cire wannan zai yayi dai dai da wannan lokacin kuma akan ko wacce buƙata ,ka karanta ko kasa a karan ta maka ko ayi maka hatimi ka shanye shi sunan Allah shine
ياحى ياقيوم يالطيف
Ƙaramin adadin
2,191
Amma gamasu manyan bukatu ko ma su son manyan harkoki suyi
97,969
Ga wanda suke da da kamfani ko wata babbar masana'anta ko manyan al'amuran ,suyita
685,783
Idan angama ayi yanka ,ko adafa abinci a bayar da ka insha Allahu
Domin ƙarin bayani Whatsapp+2349122122613 ko
+2347069171079
Allah ya sanya alkhairi a ciki, ya biya mana buƙatunmu baki ɗaya. 🤲
Don annabi Muhammad ka tura group 3 don masoya annabi Muhammad su amfana