Larabawa Laila da majnun
Turawa Romeo da Juliet
Indiyawa Ram da sita
Bari 🤸🤸🙄🏃🏃muga hausawa
Naka sai naka
Stories
23/09/2022
KAMAR YADDA MUKEJIN MUTUWAR
WASU MUMA HAKA ZA AJITAMU
ALLAH KASA MUCIKA DA IMANI
DON ARXIKIN ANNABI (S A W)
*RIGA* 👕 *55*
*WANDO* 👖 *42*
*KAFADA* 👨🏽💼 *18*
*WUYA* 🙎🏻♂ *16*
*HANNU* 🙋🏽♂ *24*
*Ga wanda yayi niyya wannan shine AWO NA*
🤔🤔🤔 *Pls bana son karamin YADI ko karamar SHADDA a kiyaye*🤣🤣🤣
🌼Dabi'un🌼 🌴Manzon Allah🌴 ✨S.A.W✨
🎁Yawan Kyauta🎁
🌷Karamci🌷
👑Girmamawa👑
💐Afuwa💐
👼Karbar Uziri👼
🌄Gaskiya🌄
💷Rikon Amana💷
⏳Cika Alkawari⏳
💝 Mutuntawa💝
💞Hakuri a kan abinda yake da ikon ramawa🚀
👫Jinkan Marayu👫
👪Tausayin Talaka👪
💗Manta sharri💗
💸Rike alkhairi💸
🐎Rashin cin amanar🐎
💏abota💏
🌟Sune mafi kyawun🌟
👣abin koyi ga👣
👳Musulmin kirki👳
💜Soyayya ga💜
💚Manzon Allah💚
🌱Sallallahu Alaihi🌱
🌱wa Sallam🌱
🍃sannan koyi da 🍃
💎Dabiunsa💎
1⃣Allah1⃣
💧Ya Arzurta mu da💧
❤Soyayya ta Hakika❤
💐ga 💐
💫✨Manzo✨💫
🌿Alaihissalam🌿
~~~ RIJISTAR SALATI "ASABAR 07-10-2017m=17-01-1439h'' ~~~
Babban marowaci shine Wanda zai ga sunan Annabi MUHAMMADU (S.A.W) amma ya wuce ba tare da ya tsaya ya yi comment da kyakkyawan salati a gareSHi ba.
kasance mutum na farko wajen rubuta kyakkawan salati ga Shugaban kowa da komai wato Annabi Muhammad (S.A.W).
~ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﺻﻞ ﻭﺳﻠﻢ ﻭﺑﺎﺭﻙ ﻋﻠﻰ ﺳﻴﺪﻧﺎ ﻭﻣﻮﻻﻧﺎ ﻣﺤﻤﺪ ﻭﻋﻠﻰ ﺀﺍﻟﻪ ﻭﺻﺤﺒﻪ ﻋﺪﺩ ﻣﺎ ﻛﺎﻥ ﻭﻣﺎ ﻳﻜﻮﻥ ﻣﻦ ﺍﻭﻝ ﺍﻟﺪﻧﻴﺎ ﺍﻟﻰ ﺍﺧﺮﻫﺎ ~
May Allah (SWT) Bless U and Ur family with a restful mind, useful soul, peaceful home, commendable effort, acceptable worship, and a successful end. May He beautify Ur tongue with truth, heart with sincerity, and count U among the dwellers of Jannatul Firdaus, InshaaAllah-Bi'
iznillah. Jumma,a Mubarak.
*_ALAMOMI GUDA UKKU DA SUKE NUNA SON ALLAH GA BAWANSA_*
Babbar ni'ima ga bawa shine Bawa ya samu soyayyar Allah agareshi.
Shiyasa wani magabaci yake cewa:
"Bashi bane babbar ni'ima ace kai masoyin Allah ne,babbar ni'ima itace Allah ya soka yace kana cikin masoyansa".
Domin kowama yana iya cewa shi masoyin Allah ne amma ba lallai bane hakan ya zama gaskiya, amma masoyan Allah na gaskiya shine wanda Allah yace yana cikin masoyansa.
الشيخ أبو الحسن علي الرملي:
Yana cewa:
"Alamomi guda ukku suna nuni akan son Allah ga bawansa,ya kai dan uwana kayi dubi zuwa ga wadan nan alamomi idan kana tare da su,to ka tabbataba cikin wadanda Allah yake so".
1-ALAMA TA FARKO
*_"Biyayya ga Manzon Allah s.a.w cikin dukkan Ibada baki daya komai kankantarta,kada ka sabawa Manzon Allah acikin dukkan bibada baki daya,koda cikin asuwakine ko tsayar da gemu kada ka yarda ka saba masa"_*.
Allah yana cewa:
(قُلْ إِنْ كُنْتُمْ تُحِبُّونَ اللَّهَ فَاتَّبِعُونِي يُحْبِبْكُمُ اللَّهُ وَيَغْفِرْ لَكُمْ ذُنُوبَكُمْ ۗ وَاللَّهُ غَفُورٌ رَحِيمٌ)
[سورة آل عمران 31]
_( Ka ce: "Idan kun kasance kunã son Allah to, ku bĩ ni, Allah Ya sõ ku, kuma Ya gãfarta muku zunubanku. Kuma Allah Mai gãfara ne, Mai jin ƙai)_.
2-ALAMA TA BIYU
*_"Yawaita Nafilfili abisa koyarwa ta Annabi s.a.w da nisantar dukkan nafilfili na bidia"_*.
Annabi s.a.w yana cewa:
(Allah Madaukakin Sarki yana cewa: Kuma bawana bazai taba samun kusanci dani ba ta hanyar wani abu fiye da hanyar aikata abinda na wajabta masa,kuma bawa bazai gusheba yana neman kusanci dani ba ta hanyar Nafila har sai Nasoshi....).
Jami'i
3-ALAMA TA UKKU
*_"Samun soyayya da kaunar Salihan bayi a gareka ko kyamatarsu a gareka,alamaci da soyayar Allah ko Kyamatar Allah agareka"_*.
Allah yana cewa:
( إِنَّ الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ سَيَجْعَلُ لَهُمُ الرَّحْمَٰنُ وُدًّا )
( Lalle ne waɗanda s**a yi ĩmãni, kuma s**a aikata ayyuka na ƙwarai, Mai rahama zai sanya musu so).
@مريم (96) Maryam
Ibn Kasir Allah yayi masa Rahama yana cewa:
*"Allah Madaukakin Sarki yana bada labarin lallai yana dasa soyayyarsa da yardasa ga bayinsa masu imani da aiyuka na kwarai,sune masu aiyukan da Allah yayarda su na sharia,Allah yana dasu soyayyarsu ga zukatan bayin Allah na kwarai,an ruwaito hakan acikin Hadisi ingantacce da irin wannan ma'ana*.
na Ibn Kasir
Daga Annabi s.a.w yana cewa:
(Lallai idan Allah yana San bawa sai ya kira JIBRILU yace ya Jibrilu ni ina son wane kaima kaso shi,sai yace Sai Mala'ika Jibrilu ya so shi,sannan Mala'ika Jibrilu yayi kira ga Ma'abuta sama yace: Lallai Allah yana son wane kuma ko soshi,sai Ma'abuta sama su soshi, sannan a sanya masa karbuwa acikin zukatan bayin Allah a bayan kasa. Haka idan Allah yana kin bawa ko kyamatar bawa......."
@متفق عليه
Allah ne mafi sani
*_Allah ka sanya mu cikin masoyanka_*.
MAFI YAWAN ZUNUBAN DAN ADAM DAGA HARSHENSU NE
Harshe shine babbar gabar da yafi halakar da dan Adam bayan zuciyarsa,mafi yawan laifukan dan adam daga harshensa suke,shiyasa Manzon Allah ﷺ yacewa wani daga cikin Sahabbansa:-
*(Ka kiyaye wannan wannan tsowa)*wato harshensa,babu abinda yafi kai dan adam wuta kamar harshe,dukkan wanda ya mallaki harshensa hakika ya mallaki mafi alkhairin duniya baki daya.
Manzon Allah ﷺ yana cew:-
*(.......Dukkan wanda yayi Imani da Allah da ranar Lahira to ya fadi alkhairi ko yayi shiru)*
Hakika shiru alkhairi ga wanda zai fadi magana marar amfani.
Ya kai dan uwana mu kiyaye harshen mu mu sanya masa lizzami kada mu fadi komai sai Alkhairi ko kuma muyi shiru.
Manzon Allah ﷺ yana cewa;-
*(Mafi yawan zunuban dan Adam daga Harshensa ne)*
@ﺻﺤﻴﺢ _ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ ( 1201
Allah ne mafi sani
*Allah bamu ikon kiyaye harshen mu amin*
DUNIYA MAKARANTA
"Idan aka tatsi gyada za'a samu mangyada. Idan aka matsi lemo, za'a sha ruwan zaki. Kada ka damu idan rayuwa tana matsar ka. Bayan wuya sai dadi."fa innama al usri yusra innama al usri yusra
: DUNIYA MAKARANTA
"Idan zakayi alheri ka gaggauta shi, ka sirranta shi, sannan kada kayi gori. Wannan shine halin mutanen kirki." : DUNIYA MAKARANTA
"Sauki yana tare da tsanani. Mai hakuri yana cim ma dadi. Mai kyauta baya rasawa. Kowa yaji tsoron Allah, Allah zaiyi masa mafita. Manta da damuwa ka fuskanci rayuwa. Kowa ka gani a duniya akwai abunda ya dame shi : DUNIYA MAKARANTA
"Makiyan ka mutane uku ne: Mai kin ka, da mai kin masoyin ka, da mai son makiyin ka. Mai son uwa dole yaso danta."
: DUNIYA MAKARANTA
"Rayuwa kamar kasuwa ce. Ka zagaya ka tsinci duk abunda kake so. Idan kazo fita zaka biya duk abunda ka dauka. : DUNIYA MAKARANTA
"Idan baka yin sadaka daga abun aljihun ka to kayi sadaka daga cikin hakoran ka. Murmushi ga fuskar dan uwanka shima sadaka ne DUNIYA MAKARANTA
"Kada ka damu da masu kulla maka sharri, duk iya kokarin su ba su wuce zartar da kaddarar Allah akanka. DUNIYA MAKARANTA
"Idan kana neman rayuwa babu matsala, to ka nemi wata duniyar dabam ba wannan ba.TINA TARWACE KAWAI CHINA ON TOP KEMUKU BARKA DA JUMAA MUBARAk🙋♂
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Kano