Learn Hindi Language in Hausa

Learn Hindi Language in Hausa

Share

This page is for Hindi leaners

28/11/2025

COMMON USE SENTENCES 001
1. रुक जाओ। (ruk jaao) - Stop
2. ध्यान से सुनो। (dhyaan se suno) - Saurari da kyau
3. मुझे मत छुओ। (mujhe mat chhuo) - karka/karki ta6ani
4. खड़े हो जाओ। (khare ho jaao) - tashi tsaye
5. यहाँ आओ। (yaha aao) - zo nan wajen
6. वहाँ जाओ। (vahaa jaao) - je can wajen
7. मेरे साथ चलो। (mere saath chalo) - taho tareda ni
8. तेज़ से बोलो। (tez se bolo) - yi magana da qarfi
9. धीरे बोलो। (dhiire se bolo) - yi magana a hankali
10. बैठ जाओ। (baith jaao) - zauna

19/09/2025

🌍 Join DOSTANA – Building Bridges Through Language, Culture & Opportunity

At Dostana, we connect hearts and communities through Hindi and Hausa, promoting friendship, opportunity, and mutual growth.

Our mission goes beyond language — we create pathways for business, jobs, and entrepreneurship, empowering people and uplifting communities.

🤝 Dostana means friendship. Inspired by the warm bond between India and Nigeria, we aim to transform it into lasting opportunities for all.

We invite partners, sponsors, and well-wishers to join us. Every contribution — big or small — "1 kobo is not less and 2 kobo is not more" helps build a future where language, culture, and opportunity unite us all.

📍 Dostana Association, Kano, Nigeria
✨ Together, let’s make friendship our foundation for sustainable development.

FEEL FREE TO JOIN US

BANK DETAILS

*8135018988*
PalmPay
Auwal Yusuf Aliyu

GOD BLESS KANO_NIGERIA
🇳🇬 ✨️🌐

29/08/2025

आज या कल - TODAY OR TOMORROW
1. आज कौन सा दिन है? (Aaj koun sa din hai?) - Yau wace rana ce?
2. आज सोमवार है। (aaj somvaar hai) - Yau litinin
3. मंगलवार (mangalvaar) - talata
4. बुधवार (budhvaar) - laraba
5. गुरुवार (guruvaar) - alhamis
6. शुक्रवार (shukravaar) - juma'a
7. शनिवार (shanivaar) - asabar
8. रविवार (ravivaar) - lahadi
9. हम सोमवार को आएंगे। (ham somvaar ko aayenge) - zamu zo ranar litinin
10. सवेरा/सुबह (savera/subah) - safiya
11. दिन में (din meiñ) - da rana/during the day
12. दोपहर को (dopehar ko) - da tsakiyar rana/at midday/in the afternoon
13. शाम को (shaam ko) - da yamma/in the evening
14. रात को (raat ko) - da dare/at night
15. रात में (raat meiñ) - a cikin dare/ during the night

Anan zamu tsaya in sha Allah zamu ci gaba

29/08/2025

GRAMMAR LESSON 2
2. Yawancin sunayen halittu (masculine animate nouns) masu ƙarewa da इ/i ko ई/ii ana samar musu da nau'in mace (feminine forms) ta hanyar cire i/ii a saka अन/an
Misali:-
1. Dhobi - mai wanki namiji
Dhoban - mai wanki mace
2. Teli - mai siyar da mai namiji
Telan - mai siyar da mai mace
3. Mali - mai kula da lambu namiji
Malan - mai kula da lambu mace

28/08/2025

A cikin yaren Hindi akwai jinsi biyu ne kawai: namiji (puling) da mace (striling).
Bayan jinsin halittun da ke da rai (animate), kowace sunan abu mara rai (inanimate) ana ware masa jinsi. Ko da yake ana iya hango jinsin wasu daga cikin wadannan sunayen bisa ga haruffan ƙarshe da suke ƙarewa da su, babu wata ƙa’ida tabbatacciya da za a bi wajen ware jinsin. Ana ɗaukar nau’in jinsi na namiji a matsayin tushe ko asalinsu. Hanyar da ake samar da jinsin ya haɗa da:
(a) ƙara ƙarshen kalma (suffixation),
(b) sauyin sauti (phonological changes),
(c) da kuma musanyawa gaba ɗaya (suppletion).

GA YANDA AKE GANE GENDER (LING) A HINDI
1. Mafi yawancin kalmomin masculine noun a Hindi qarshen su yana qarewa da long vowel na -आ/aa
Ana cire vowel din a saka -ई/ii sai ya zama jinsin mace (feminine). Misali:-
1. Larkaa - yaro/boy
Larkii - yarinya/girl
2. Cacaa - Kawu/uncle
Cacii - goggo/aunt
3. Ghoraa - doki
Ghorii - godiya
4. Kuttaa - kare
Kuttii - karya
5. Betaa - da/son
Betii - 'ya/daughter

Bari mutsaya anan zamu cigaba in sha Allah

Jibrin Hassan Muhammad ke tare da ku

27/08/2025

Zamu fara karatun nahawun Hindi (Hindi vyakran)
Shin kun shirya?

25/08/2025

Zamu fara karatu ba qaqqautawa

25/08/2025

Daga yanzu zamu fara karatu a page din nan ba Hutu duk Wanda ya shirya ya matso kusa

15/08/2025

हम नाइजीरियाई की तरफ़ से भारत देश के निवासी को स्वतंत्रता दिवस की हार्दिक शुभकामनाएं प्रेषित करते हैं।

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

Kano