Scientists only

Scientists only Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Scientists only, Riminkebe bus-stop line, Kano.

17/08/2025

Wonder who came up with the idea that football money beats music money! A combination of the earnings of the two biggest footb***ers — Ronaldo and Messi — as of 2025 are not up to the networth of Rihanna alone.

According to Forbes, Ronaldo = $275M while Messi = $135M. Total 🟰 $410M. That’s not even up to half of Rihanna’s worth of $1B! Let’s not talk about Jay-Z who is worth a whopping $2.5B.

Common, football money can’t compare to music money. Facts over emotions!

FALALAR RASHIN AURE GUDA GOMA.1. Zaka sakata kawala ka bararraje a shimfida😂😂😂2: Ba wanda zai rika zungurinka da kafa b*...
21/12/2024

FALALAR RASHIN AURE GUDA GOMA.

1. Zaka sakata kawala ka bararraje a shimfida😂😂😂

2: Ba wanda zai rika zungurinka da kafa b***e kawomaka hari tsakiyar dare😏😏😏

3. Idan kakwanta tsawon dare baka farkaba bawanda zaice ka tauye masa hakki😃😃😃

4. Kudinka zai zama na nama da tsire da teburin mai shayi ba wanda yake jiranka saidai ihisani inkai ra'ayi😂😂😂

5. Idan dare kake raba a waje ba wanda zaice baka damu dashiba b***e har akai kararka�

6. Idan rana tafito har tafadi baka fita nema ba uwar hanjinkace kawai zatayi korafi bawai bil adama ba😳😳😳

7. Zaka iya jika garin kwaki da kuli kana ci har tsawon shekara babu katuwar da zatacemaka ta gaji😷😷😷

8. Idan kaka raba dare kana chatting da hira da yammata bamai cemaka bakayi adalci ba😝😝😝

9. Talauci ko wadata ba wanda zaicemaka baya koshi domin kaikasan mafitarka zaka iya shan faraufarau kakwanta

10. Haka kuma idan dare yai bamai cema dare yayi ka kwanta har sai lokacin da ka gadama.

Hhhhhhhhhh Rashi Aure Duniya ne. Kana dauko yar mutane bakai ba wannan sukuni 😆😎

28/10/2021

CHOOSE THE LAST DIGIT OF YOUR PHONE NUMBER.

23/12/2020
Beautiful twins 👬
10/05/2020

Beautiful twins 👬

ALLAH YA RABAMU DA WANNAN MUSIBAR
06/04/2020

ALLAH YA RABAMU DA WANNAN MUSIBAR

31/01/2020

Address

Riminkebe Bus-stop Line
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349060925859

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Scientists only posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share