Zawiyyatu Sheikh Abulfathi RTA. Kuntau Kano

Zawiyyatu Sheikh Abulfathi RTA. Kuntau Kano

Share

Is about Education sector

15/05/2026
24/04/2026

Live Zikirin juma'a tare da Sheikh prof murtala Abulfathi RTA

24/04/2026

Live khuduba daga Zawiyyatu Sheikh Abulfathi RTA kuntau Kano

Photos from Zawiyyatu Sheikh Abulfathi RTA. Kuntau Kano's post 17/04/2026

Zuwan Dan maulan mu prof. abba saleh Abulfathi zuwa Zawiyyatu Sheikh Abulfathi RTA kuntau Kano.

Photos from Zawiyyatu Sheikh Abulfathi RTA. Kuntau Kano's post 27/02/2026

Ramadan Tafseer 2026

18/02/2026

Zawiyyatu Sheikh Ahamd Aliyu Abulfathi RTA. Kuntau kano.

Assalamu Alaikum Warahmatullah

Muna yiwa Yan uwa barka da Shigowa wata Mai Alfarma.
Yanda muka fara Azumi lafiya Allah yasa muga Karshenshi lafiya.

SHEHI yayi Izinin Yan uwa kowa yariqa karanta SALATIL FATIHI kafa 1,000 kullum har zuwa karshen wannan wata Mai Albarka na Ramadan. Hadiyya ga Ruhinmu Maulanmu Sheikh Ahamd Aliyu Abulfathi RTA.

Allah yabada ikon yi.

Zawiyyatu Sheikh Abulfathi RTA kuntau kano................. ✍️

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Locate At Link 16 Hamdala Suya Spot Street
Kano
700100