18/01/2025
MUNA NAN TAFE
Kano Business School, makaranta ta farko da take bayar da ilimin kasuwanci da dabarun dogaro da kai cikin harshen Hausa.
Shirye-shirye sunyi nisa, lokaci kadan ya rage domin ku fara cin moriyar wannan makaranta.
Kuyi mana sharing, kuyi tagging domin wasu suyi following kada ayi babu su.
Mun gode.
The Great Coach