saifullahi kano Foundation

saifullahi kano Foundation

Share

Don wayar da kan al’umma game da sha’anin addini da zamantakewar rayuwa

01/11/2025

09/10/2025

DA DUMI-DUMI || 🔥
A Jiya Laraba 8 Ga Watan October, Committeen Shura Tayi Watsi Da Bukatar Sufayen Kano Cewa Sun Wakilta Shura Da Tayiwa Malam Lawan Tambayoyi A Maimakonsu Saboda Wani Babban Uzuri Da Suke Dashi Bazasu Samu Damar Zuwa Ba.
Shura Tace Bukatarsu Bata Karbu Ba Domin Wannan Ba Huruminta Bane.
Shura Ta Kara Da Cewa Wajibine Sufaye Su Ajiye Ko Wanne Irin Uzuri A Gefe Domin Suzo Su Tattauna Da Malam Lawan Triumph

kamar Yanda Jaridar Bluebarge Ta Rawaito A Yammacin Wannan Rana Ta Laraba Daga Bakin Shugaban Hukumar Shura Shehu Wada Sagagi Cewa Sunyi Allah Wadai Da Furucin Daya Futo Daga Bakin Shugaban Zawiyar "Ahbabu Rasullullahi" Sharu Abdullahi Assufiy Dake Cikin Garin Kano A Unguwar Kofar Waika

Shura Ta Kara Da Cewa Wajibine Duk Sufayen da S**a Shigar Da Karar Malam Lawan Su Shirya Zama Dashi A Kowanne Lokaci Da Shura Ta Amince Dashi in Kuma Ba Haka Ba Zasu Fuskanci Hukunci Me Tsanani Kamar Yanda Doka Ta Tanada Ga Duk Wanda Yayi Kokarin Wasa Da Hankalin Gwamnati (Shura)

Copied

30/08/2025

Allah ka bamu ikon yima biyayya

12/02/2025
11/02/2025

KAYI KOKARI KA GYARA KABARINKA KAFIN MUTUWARKA

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address

No 30 Medile A Kano
Kano
12345678