We set out around 9 o'clock.
Mun dauki hanya misalin karfe tara.
Every day English
Koyi Turanci a saukake. Learn English the easy way.
Thanklessness.
Butulci.
We are not a party to the current pandemonium.
Hayaniyar bana... rigingimun bana babu mu.
I take comfort from your words.
Maganganunka suna kwantarmin da hankali.
It is not your fault, it is my fault.
Ba laifinka bane, laifi nane.
English/Hausa
I'm not stingy.
Ni ba marowaci bane.
English/Hausa
He embraced Islam.
Ya karbi Musulunci.
English/Hausa
I'am ashamed /Inajin kunya.
English/ Hausa
I commiserate with her over the death of her father.
Ina jajanta mata bisa rasuwar mahaifinta.
Outpatient:
Mara lafiyar da yake zuwa asibiti a duba shi.
Inpatient:
Mara lafiyar da aka kwantar a asibiti.
Sun set.
Faduwar nara.
Click here to claim your Sponsored Listing.