15/12/2023
Slm brk d wnn lkc Allah yy tasowarmu dg xamfara xuwa kano muna bukatar addu,a 'yan uwa d abkn arxiki ftn alkhairi, jumu,a Mubarak Allah y sadamu d alkhairen d ke cikinta sharri km Allah katsaremu d shi .
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan maka, School, R/K, Kano.
15/12/2023
Slm brk d wnn lkc Allah yy tasowarmu dg xamfara xuwa kano muna bukatar addu,a 'yan uwa d abkn arxiki ftn alkhairi, jumu,a Mubarak Allah y sadamu d alkhairen d ke cikinta sharri km Allah katsaremu d shi .
15/12/2023
SLM 'yan uwa da abkn arxiki enayi muku ftn alkhairi d wnn rana Allah kasadamu d alkahairan d ke cikin wnn rana sharri km Allah katsare mu dashi badan halinmu b ayau jumu,a cikin yaddar Allah muna hanyar xamfara to kano muna neman addu,ar ku ftn Allah yasadamu d alkhairin sa.
slm `yan brk d war hk ftn kowa yn lpy ayaune muka tashi cikin firgici sunxo d misalin shabiyu nadaren jiya sun kwashi mutun sha daya Amma da taimakon Allah dakuma sojoji dana `yan sakai mutane shidda sun kubuta muna kara neman addu,ar ku Allah ya tsaremu yakuma kubutar da wa`yanda suke hannun su Allah kabamu lpy d xaman lpy Amin rabb.
14/05/2023
Jiya bayau ba
Only few person you know
28/01/2019