Shaykh Muhammad Bin Uthman Kano

Shaykh Muhammad Bin Uthman Kano This page is earn for calling ALLAH through the enlighment best of Qur’anic and suunnah

29/05/2026
28/05/2026

SAƘON BARKA DA SALLA

Ina yi ma dukkanin Musulmin Duniya-musamman na ƙasata Najeriya- murna da kuma fatan alkhairi saboda samun damar yin sallar Idi babba(tare da abubuwanda ke tattare da ita) lafiya.

Allah Ya maimaita mana shekaru masu yawa albarkatattu da kuma zamunna katangattattu daga dukkan abin ƙi fai da ɓoye.

Mu kuma da muke ƙasa mai tsarki a halin yanzu, Allah Ya karɓa mana dukkanin ayyukanmu na Hajji da ‘Umrah, Ya kuma mayar da kowa gidanshi lafiya.

Ya Allah, muna roƙon KA da dukkanin sunayenKA kyawawa da kuma sifofinKA maɗaukaka, halin kasancewarmu muna masu magiyar ƙasƙantar da kai gareKA, KA kawo ma ƙasarmu Najeriya ɗauki cikin gaggawa, MUSAMMAN AREWACINTA.

Ya Allah mun kasa kuma mun gajiya saboda miyagun halayenmu. KA tattala mana mafita magaggauciya cikin rahamarKA.
Mun tuba muna neman gafararKA

لا إله إلا أنت سبحانك إنّا كنا من الظالمين

HARAMUN NE MUTUM YA TAFI AIKIN HAJJI DA KUDIN GWAMNATI IN BAYA CIKIN MUTUM BIYAR: 1. Malamai 2. Likitoci3. Dan Jarida4. ...
19/05/2026

HARAMUN NE MUTUM YA TAFI AIKIN HAJJI DA KUDIN GWAMNATI IN BAYA CIKIN MUTUM BIYAR:

1. Malamai
2. Likitoci
3. Dan Jarida
4. Jagora
5. Wanda Zaije Saboda K**a Gidaje

Shaykh Muhammad Bin Uthman [Hafizahullah]

GET IT RIGHT A golden admonition here is ascribed to ‘Aly Bin Abii Taalib (RA) to the effect that:1- You can NEVER escap...
17/05/2026

GET IT RIGHT
A golden admonition here is ascribed to ‘Aly Bin Abii Taalib (RA) to the effect that:

1- You can NEVER escape Death

2-Restlessness characterizes this life and

3- You CANNOT be free from people’s castigative saying regardless of your blamelessness in a given context

17/05/2026

Daf da Ƙofar Zhul-Hijja.

Address

Kano

Telephone

09045421104

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shaykh Muhammad Bin Uthman Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Shaykh Muhammad Bin Uthman Kano:

Shortcuts

Share